ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, October 25, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ranar Malamai: Gwamnatin Kaduna Ta Jaddada Ƙudirinta Na inganta Jin Daɗin Malamai

by Shehu Yahaya
3 weeks ago
Malamai

Gwamnatin Jihar Kaduna ta sake jaddada kudirinta na inganta jin dadin malamai a fadin jihar, domin kara inganta harkar ilimi da kuma samar da ingantaccen aikin koyarwa.

Kwamishinan Ilimi na jihar, Farfesa Sani Sambo, wanda ya wakilci Gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani, Shi ya bayyana hakan a wajen bikin Ranar Malamai ta Duniya na shekarar 2026 da aka gudanar a jihar.

Bikin na bana ya samu halartar malamai, masu ruwa da tsaki a harkar ilimi, shugabannin kungiyoyin kwadago da wakilan gwamnati domin karrama malamai bisa irin gudunmawar da suke bayarwa wajen ci gaban al’umma.

ADVERTISEMENT

Farfesa Sani Sambo ya ce gwamnatin jihar za ta ci gaba da tallafa wa bangaren ilimi tare da tabbatar da dorewar ka’idojin Hukumar UNESCO a cikin kasafin kudin jihar na kowace shekara, musamman wajen samar wa malamai abubuwan da za su taimaka musu wajen gudanar da ayyukansu yadda ya kamata.

Ya kuma yi kira ga al’ummar jihar da su ci gaba da tallafa wa kokarin gwamnati na bunkasa harkar ilimi a Kaduna.

LABARAI MASU NASABA

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

A nasa jawabin, Shugaban Kungiyar Malaman Naieriya (NUT) na jihar Kaduna, Kwamared Ibrahim Dalhatu, ya tabbatar wa malamai cewa kungiyar za ta ci gaba da kare hakkokinsu da kuma inganta jin dadinsu.

Ya bukaci malamai da su kasance masu jajircewa wajen gudanar da ayyukansu, tare da cika nauyin da ke kansu domin ci gaban harkar ilimi da jihar baki daya.

A sakonninsu daban-daban, Shugaban Kungiyar Kwadago ta Nijeriya (NLC) reshen jihar, Kwamared Ayuba Magaji Sulaiman, da Kwamared Alkalis Haruna, sun taya malamai murnar wannan rana, tare da yabawa irin gudunmawar da suke bayarwa wajen ci gaban jihar da kasa baki daya.

Malamai
Shehu Yahaya
+ postsBio
  • Shehu Yahaya
    https://hausa.leadership.ng/author/shehu-yahaya/
    Kotu Ta Ba Da Belin Ƴar Jarida Farida Isiak Bayan Tsare Ta A Kaduna
  • Shehu Yahaya
    https://hausa.leadership.ng/author/shehu-yahaya/
    Majalisar Malamai Ta Ƙasa Ta Buƙaci Gwamnati Ta Yi Wa El-Rufai Da Sheikh Sani Zaria Adalci
  • Shehu Yahaya
    https://hausa.leadership.ng/author/shehu-yahaya/
    NAPTIP Ta Buƙaci ‘Yan Jarida Su Ƙara Bincike Wajen Bayar Da Rahotannin Cin Zarafin Mata
  • Shehu Yahaya
    https://hausa.leadership.ng/author/shehu-yahaya/
    Gwamna Uba Sani Ya Sanya Hannu Kan Dokar Kafa Kwalejin Koyar Da Ƙwararrun Ma’aikatan Jinya A Rigasa

MASU ALAKA

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna
Manyan Labarai

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

October 24, 2026
ADC Da Atiku Sun Zargi Gwamnatin APC Da Yin Watsi Da Jin Daɗin Malamai
Manyan Labarai

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

October 24, 2026
2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume
Manyan Labarai

2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

October 24, 2026
Next Post
Kasuwar Sayayya Ta Samu Tagomashi A Lokacin Hutun Ranar Kafuwar Kasar Sin

Kasuwar Sayayya Ta Samu Tagomashi A Lokacin Hutun Ranar Kafuwar Kasar Sin

LABARAI MASU NASABA

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

October 24, 2026
Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman

Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman

October 24, 2026
EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

October 24, 2026
An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

October 24, 2026
Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula

Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula

October 24, 2026
ADC Da Atiku Sun Zargi Gwamnatin APC Da Yin Watsi Da Jin Daɗin Malamai

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

October 24, 2026
Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS

Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS

October 24, 2026
Allah Ya Bai Wa Annabi (SAW) Mu’ujizozi Fiye Da 2,000 A Alƙur’ani

Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)

October 24, 2026
2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

October 24, 2026
Wane Irin Tasiri Sabuwar Doguwar Tafiya Za Ta Yi Wa Duniya?

Wane Irin Tasiri Sabuwar Doguwar Tafiya Za Ta Yi Wa Duniya?

October 24, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.