ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, June 29, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Rikicin Shugabancin ADC Na Yi Wa Jam’iyyar Barazana Shiga Zaɓen 2027 – Lauya Ya Nemi CJN Ta Taimaka

by Sulaiman
2 months ago
ADC

Wani Babban Lauyan Nijeriya (SAN), Shaibu Enejo Aruwa, ya rubuta wa Babbar Mai Shari’ar ta Kasa, Kudirat Kekere-Ekun (CJN), yana roƙon Kotun Ƙoli da ta gaggauta yanke hukunci kan ɗaukaka ƙarar da ke gaban kotu dangane da rikicin shugabancin Jam’iyyar ADC tsakanin tsohon shugaban Majalisar Dattawa, David Mark, da Nafiu Bala Gombe.

Lauyan ya yi gargadin cewa jinkirin yanke hukuncin na iya kawo cikas ga shirin jam’iyyar na shiga zaɓen 2027.

A cikin wasiƙar da aka rubuta ranar Talata, 28 ga Afrilu, 2026, Aruwa, wanda lauya ne ga ADC, ya buƙaci a tabbatar da “gaggauta yanke hukunci” a shari’ar mai lamba SC/CV/180/2026.Jaridar LEADERSHIP ta tuna cewa an saurari ƙarar mai taken “Sanata David Mark da Hon. Nafiu Bala Gombe da wasu mutum 4” a ranar 22 ga Afrilu, 2026, inda kotu ta ajiye hukunci zuwa wani lokaci na gaba.

ADVERTISEMENT

Aruwa ya bayyana damuwa cewa jinkirin yanke hukuncin na iya haifar da babbar matsala ga makomar siyasar jam’iyyar, musamman duba da matakan da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ɗauka kwanan nan.

“Cikin girmamawa muke roƙon mai girma CJN da ta sa baki domin tabbatar da cewa an yanke hukuncin cikin lokaci,” in ji wasiƙar.

LABARAI MASU NASABA

Shigo Da Fetur Daga Waje Ya Sauka Zuwa N983.92, Ya Fi Na Matatar Dangote Arha

An Lakaɗawa Wata Malamar Makaranta Duka Har Lahira A Lokoja

Ya kuma bayyana cewa INEC, bisa wani hukuncin ƙaramar kotu a ƙarar mai lamba CA/ABJ/145/2026, ta “cire ko ta daina amincewa da shugabancin ADC,” lamarin da ya bar jam’iyyar ba tare da ingantaccen tsarin shugabanci ba.

A cewarsa, duk da cewa ADC har yanzu jam’iyya ce mai rijista, rashin shugabanci na iya hana ta cika wasu muhimman sharudda da INEC ta tsara domin zaɓen 2027.

ADC
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Ana Taron Ministocin Kula Da Yawon Bude Ido Na Kasashen APEC A Macao
  • Sulaiman
    Mataimakin Firaministan Sin Ya Yi Kira Da A Gaggauta Zamanantar Da Tsarin Ayyukan Masana’antu
  • Sulaiman
    Gwamna Uba Sani Ya Ziyarci Iyalan Malamar Addini Da Aka Kashe A Kaduna Saboda Zargin Satar Yara
  • Sulaiman
    Abubuwan Da Ba A Faɗa Ba Game Da Yadda Aka Hallaka Malamar Islamiyya A Kaduna

MASU ALAKA

Shigo Da Fetur Daga Waje Ya Sauka Zuwa N983.92, Ya Fi Na Matatar Dangote Arha
Manyan Labarai

Shigo Da Fetur Daga Waje Ya Sauka Zuwa N983.92, Ya Fi Na Matatar Dangote Arha

June 28, 2026
An Lakaɗawa Wata Malamar Makaranta Duka Har Lahira A Lokoja
Manyan Labarai

An Lakaɗawa Wata Malamar Makaranta Duka Har Lahira A Lokoja

June 28, 2026
Ƴansanda Sun Kama Mutum 10 Kan Kisan Shugaban MACBAN Na Jihar Binuwe
Manyan Labarai

Ƴansanda Sun Kama Mutum 10 Kan Kisan Shugaban MACBAN Na Jihar Binuwe

June 28, 2026
Next Post
Kasar Sin Ta Ba Da Sanarwar Umurtar Soke Yarjejeniyar Sayen Kamfanin Manus

Kasar Sin Ta Ba Da Sanarwar Umurtar Soke Yarjejeniyar Sayen Kamfanin Manus

LABARAI MASU NASABA

Ana Taron Ministocin Kula Da Yawon Bude Ido Na Kasashen APEC A Macao

Ana Taron Ministocin Kula Da Yawon Bude Ido Na Kasashen APEC A Macao

June 28, 2026
Shigo Da Fetur Daga Waje Ya Sauka Zuwa N983.92, Ya Fi Na Matatar Dangote Arha

Shigo Da Fetur Daga Waje Ya Sauka Zuwa N983.92, Ya Fi Na Matatar Dangote Arha

June 28, 2026
An Lakaɗawa Wata Malamar Makaranta Duka Har Lahira A Lokoja

An Lakaɗawa Wata Malamar Makaranta Duka Har Lahira A Lokoja

June 28, 2026
Mataimakin Firaministan Sin Ya Yi Kira Da A Gaggauta Zamanantar Da Tsarin Ayyukan Masana’antu

Mataimakin Firaministan Sin Ya Yi Kira Da A Gaggauta Zamanantar Da Tsarin Ayyukan Masana’antu

June 28, 2026
Kotu Ta Fara Sauraron Shari’ar Da Ke Ƙalubalantar Takarar Pantami A PDP

Kotu Ta Fara Sauraron Shari’ar Da Ke Ƙalubalantar Takarar Pantami A PDP

June 28, 2026
Ƴan Bindiga Sun Harbe Limami Da Wasu Mutane 3 A Sokoto

Ƴan Bindiga Sun Harbe Limami Da Wasu Mutane 3 A Sokoto

June 28, 2026
Ƴansanda Sun Kama Mutum 10 Kan Kisan Shugaban MACBAN Na Jihar Binuwe

Ƴansanda Sun Kama Mutum 10 Kan Kisan Shugaban MACBAN Na Jihar Binuwe

June 28, 2026
Mun Kaɗu Matuƙa Kan Labarin Mutuwar ‘Yan Mauludi A Hanyar Saminaka – Gwamnan Kaduna

Gwamna Uba Sani Ya Ziyarci Iyalan Malamar Addini Da Aka Kashe A Kaduna Saboda Zargin Satar Yara

June 28, 2026
Abubuwan Da Ba A Faɗa Ba Game Da Yadda Aka Hallaka Malamar Islamiyya A Kaduna

Abubuwan Da Ba A Faɗa Ba Game Da Yadda Aka Hallaka Malamar Islamiyya A Kaduna

June 28, 2026
Abubuwan Da Ke Tattare Da Jami’in Soja Sambo Dasuki

Abubuwan Da Ke Tattare Da Jami’in Soja Sambo Dasuki

June 28, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.