ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 21, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sojoji Sun Kama Kwamandojin Ƴan Ta’adda A Katsina

by Abubakar Sulaiman
3 hours ago

LABARAI MASU NASABA

Jonathan Ya Buƙaci A Ƙarawa Ma’aikata Albashi

Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

Sojojin Operation FANSAN YAMMA, tare da haɗin gwiwar ’yan sa-kai, sun cafke wasu manyan kwamandojin ƙungiyar ’yan ta’adda da ake zargi da hannu wajen sacewa da kashe Manjo Janar Abubakar Rabe mai ritaya a Jihar Katsina. An gudanar da sumamen ne ranar Lahadi, 20 ga Satumba, 2026.

Wata majiya daga rundunar soji da ke Gusau ta shaida wa jaridar Leadership cewa an kama wasu manyan mambobin ƙungiyar da ke ƙarƙashin jagorancin wani da ake kira Kachalla Maha. Daga cikin waɗanda aka cafke akwai wani babban kwamanda mai suna Samagi, wanda ake zargi da taka muhimmiyar rawa a tsarin jagoranci da ayyukan ƙungiyar.

Majiyar ta bayyana cewa waɗanda aka kama ana zarginsu da hannu wajen satar mutane, kashe-kashe da sauran hare-haren ta’addanci da ake dangantawa da ƙungiyar a wasu sassan Arewa maso Yamma. Wani jagoran ’yan sa-kai mai suna Mamara ya ce cafke Samagi da sauran kwamandojin na iya taimaka wa jami’an tsaro wajen samun bayanai kan maɓoyarsu, da hanyoyin samar musu da kayayyaki da kuma waɗanda ke taimaka musu.

ADVERTISEMENT

Ana sa ran za a gudanar da ƙarin bincike kan waɗanda aka kama domin tantance rawar da kowannensu ya taka a ayyukan ƙungiyar da kuma yiwuwar hannunsu a wasu hare-hare. Sai dai, ya zuwa lokacin haɗa rahoton, rundunar sojojin ba ta bayyana adadin waɗanda aka kama ko makaman da aka ƙwato ba.

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Jonathan Ya Buƙaci A Ƙarawa Ma’aikata Albashi
  • Abubakar Sulaiman
    Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro
  • Abubakar Sulaiman
    Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya
  • Abubakar Sulaiman
    Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Sabbin Hare-Hare A Filato

MASU ALAKA

Jonathan Ya Buƙaci A Ƙarawa Ma’aikata Albashi
Labarai

Jonathan Ya Buƙaci A Ƙarawa Ma’aikata Albashi

September 20, 2026
Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro
Labarai

Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

September 20, 2026
Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha
Labarai

Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

September 20, 2026

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Kama Kwamandojin Ƴan Ta’adda A Katsina

Sojoji Sun Kama Kwamandojin Ƴan Ta’adda A Katsina

September 20, 2026
Jonathan Ya Buƙaci A Ƙarawa Ma’aikata Albashi

Jonathan Ya Buƙaci A Ƙarawa Ma’aikata Albashi

September 20, 2026
Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya

Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya

September 20, 2026
Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

September 20, 2026
Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

September 20, 2026
Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

September 20, 2026
Osimhen Ba Zai Buga Wa Nijeriya Wasannin Madagascar Da Guinea-Bissau Ba

Osimhen Ba Zai Buga Wa Nijeriya Wasannin Madagascar Da Guinea-Bissau Ba

September 20, 2026
An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

September 20, 2026
Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya

Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya

September 20, 2026
Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Sabbin Hare-Hare A Filato

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Sabbin Hare-Hare A Filato

September 20, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.