• Leadership Hausa
Thursday, August 18, 2022
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result
Home Daga Birnin Sin

Tattalin Arzikin Kasar Sin Yana Kara Daidaita

by CMG Hausa
1 month ago
in Daga Birnin Sin
0
Tattalin Arzikin Kasar Sin Yana Kara Daidaita
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Kudin Shigar Manyan Kamfanonin Kera Na’urorin Sadarwa Na Sin Ya Kai Yuan Triliyan 14 A 2021

Yanayin Kare Hakkin Dan Adam Na ‘Yan Kananan Kabilun Sin Ya Kai Matsayin Koli A Tarihi

Idan ana batu na tattalin arzikin kasar Sin, a wajen kasar a kan kwatanta shi ne da “Mai juriya”. Alkaluman tattalin arzikin Sin da aka fitar a Juma’ar nan, sun yi nuni ga ci gaban da kasar ta samu a rabin shekarar bana, wanda hakan ya tabbatar da kirarin da ake yiwa ci gaban tattalin arzikin kasar.

Alkaluman hukuma sun nuna cewa, cikin rabin shekarar ta bana, GDPn kasar Sin ya kai yawan kudin kasar yuan biliyan 56,264.2, karin da ya kai na kaso 2.5 bisa dari a shekara.

Duk da yanayi mai sarkakiya, da yanayin rashin tabbas a kasuwannin gida da na waje, tattalin arzikin kasar Sin ya ci gaba da daidaita da farfadowa, musamman a rubu’i na 2 na shekarar nan, wanda hakan ya haifar da bunkasar tattalin arziki, da daidaituwar kasuwanni.

Matakin da kuma ya yi matukar samun yabo. (Mai fassarawa: Saminu daga CMG Hausa)

ShareTweetSendShare
Previous Post

Osun 2022: An ga Wasu Na Yawo Da Bindigu A Osogbo 

Next Post

Zaben Musulmai 2: Za A Janyo Rabuwar Kai A Kaduna- Jigo A PDP 

Related

Kudin Shigar Manyan Kamfanonin Kera Na’urorin Sadarwa Na Sin Ya Kai Yuan Triliyan 14 A 2021
Daga Birnin Sin

Kudin Shigar Manyan Kamfanonin Kera Na’urorin Sadarwa Na Sin Ya Kai Yuan Triliyan 14 A 2021

18 hours ago
Yanayin Kare Hakkin Dan Adam Na ‘Yan Kananan Kabilun Sin Ya Kai Matsayin Koli A Tarihi
Daga Birnin Sin

Yanayin Kare Hakkin Dan Adam Na ‘Yan Kananan Kabilun Sin Ya Kai Matsayin Koli A Tarihi

20 hours ago
Gaskiya Ba Ta Buya…
Daga Birnin Sin

Gaskiya Ba Ta Buya…

21 hours ago
Sin Na Fatan Bangaren Amurka Zai Aiwatar Da Manufar Sin Daya Tak A Duniya
Daga Birnin Sin

Sin Na Fatan Bangaren Amurka Zai Aiwatar Da Manufar Sin Daya Tak A Duniya

22 hours ago
Wang Yi Zai Karbi Bakuncin Taron Masu Gudanarwa Game Da Hadin Gwiwar Sin Da Afirka
Daga Birnin Sin

Wang Yi Zai Karbi Bakuncin Taron Masu Gudanarwa Game Da Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

23 hours ago
Xi Ya Bayyana Kwarin Gwiwa Game Da Farfadowar Yankin Arewa Maso Gabashin Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Xi Ya Bayyana Kwarin Gwiwa Game Da Farfadowar Yankin Arewa Maso Gabashin Kasar Sin

1 day ago
Next Post
Zaben Musulmai 2: Za A Janyo Rabuwar Kai A Kaduna- Jigo A PDP 

Zaben Musulmai 2: Za A Janyo Rabuwar Kai A Kaduna- Jigo A PDP 

LABARAI MASU NASABA

Buhari Ya Bude Rukunin Gidajen Da Gwamna Zulum Ya Gina Wa Malamai A Jihar Borno

Buhari Ya Bude Rukunin Gidajen Da Gwamna Zulum Ya Gina Wa Malamai A Jihar Borno

August 18, 2022
Fada Ya Barke Tsakanin Shugabannin ’Yan Bindiga, 2 Sun Mutu Yayin Rikicin A Zamfara

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Shingen Bincike Na ‘Yan Sanda Sun Harbe Mutum 2 A Ebonyi

August 18, 2022
An Cafke Mutumin Da Zai Aike Da Bindigu Kano Daga Abuja Ta Tashar Mota

An Cafke Mutumin Da Zai Aike Da Bindigu Kano Daga Abuja Ta Tashar Mota

August 18, 2022
Neman ‘Yancin Nijeriya: Dr Nnamdi Azikiwe da Ahmed Mahmud Saad Zungur A Landan.

Ku Yi Watsi Da Masu Wa’azin Son Wargaza Hadin Kan Nijeriya —IBB

August 18, 2022
Kungiyar Haɗin Kan Musulunci ta Duniya Ta Ziyarci Medina Baye Niass

Kungiyar Haɗin Kan Musulunci ta Duniya Ta Ziyarci Medina Baye Niass

August 18, 2022
Neman ‘Yancin Nijeriya: Dr Nnamdi Azikiwe da Ahmed Mahmud Saad Zungur A Landan.

Neman ‘Yancin Nijeriya: Dr Nnamdi Azikiwe da Ahmed Mahmud Saad Zungur A Landan.

August 18, 2022
Majalisar Jihar Zamfara Ta Zartar Da Dokar Kariya Ga Masu Bukata Ta Musanman

Matawalle Ya Amince Da Hukuncin Kisa Kan Masu Garkuwa Da Masu Ba ‘Yan Bindiga Bayanan Sirri

August 17, 2022

Ma’aikatan Wutar Lantarki Sun Janye Yajin Aikin Da Suka Fara Na Mako 2

August 17, 2022
Kudin Shigar Manyan Kamfanonin Kera Na’urorin Sadarwa Na Sin Ya Kai Yuan Triliyan 14 A 2021

Kudin Shigar Manyan Kamfanonin Kera Na’urorin Sadarwa Na Sin Ya Kai Yuan Triliyan 14 A 2021

August 17, 2022
Yanayin Kare Hakkin Dan Adam Na ‘Yan Kananan Kabilun Sin Ya Kai Matsayin Koli A Tarihi

Yanayin Kare Hakkin Dan Adam Na ‘Yan Kananan Kabilun Sin Ya Kai Matsayin Koli A Tarihi

August 17, 2022
ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.