ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 23, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

TMG Ta Buƙaci Atiku Da Obi Su Haɗa Kai Don Kayar Da Tinubu A 2027

by Sadiq
8 hours ago

Wata ƙungiya mai suna Tinubu Must Go (TMG) ta buƙaci wasu manyan ’yan adawa huɗu su haɗa kai tare da mara wa ɗan takara guda ɗaya baya a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.

Ƙungiyar ta rubuta wa Atiku Abubakar, Peter Obi, Omoyele Sowore da Seyi Makinde wasiƙa, inda ta buƙace su da su ajiye bambance-bambancen da ke tsakaninsu, su tattauna yadda za su kafa tafiyar haɗaka mai ƙarfi.

TMG ta ce matsalolin rashin tsaro, hauhawar farashin kayayyaki, talauci da rashin aikin yi ne suka sa ta yi wannan kira.

ADVERTISEMENT

Ta kuma ce za ta gudanar da wani taron tuntuɓa da magoya bayanta a ranar 24 ga watan Satumba.

Ƙungiyar ta bayyana cewa taron zai kasance na biyu idan shugabannin adawar suka cimma wata yarjejeniya da kansu cikin yardar juna.

LABARAI MASU NASABA

Tinubu Ya Yi Wa Nijeriya Kyakkyawan Tanadi – Masari

Gwamnatin Obi Za Ta Dawo Da Tallafin Man Fetur Ta Wata Hanya Daban – Kwankwaso

TMG ta ce za ta kuma tuntuɓi wasu ’yan adawa yayin da take ƙoƙarin ganin an samu ɗan takara guda ɗaya daga tsagin masu hamayya a zaɓen 2027.

MASU ALAKA

Tinubu Ya Yi Wa Nijeriya Kyakkyawan Tanadi – Masari
Manyan Labarai

Tinubu Ya Yi Wa Nijeriya Kyakkyawan Tanadi – Masari

September 23, 2026
NNPP Za Ta Kwace Mulki A Jihar Imo – Kwankwaso
Manyan Labarai

Gwamnatin Obi Za Ta Dawo Da Tallafin Man Fetur Ta Wata Hanya Daban – Kwankwaso

September 22, 2026
2027: Magoyin Bayan Atiku Ya Fice Daga ADC, Ya Goyi Bayan Tinubu
Siyasa

2027: Magoyin Bayan Atiku Ya Fice Daga ADC, Ya Goyi Bayan Tinubu

September 19, 2026
Next Post
An Gano Jirgi Mara Matuƙi Da Ake Zargin Masu Laifi Na Amfani Da Shi A Iyakokin Kano

An Gano Jirgi Mara Matuƙi Da Ake Zargin Masu Laifi Na Amfani Da Shi A Iyakokin Kano

LABARAI MASU NASABA

Sultan

Kada Ku Ɗauki Nauyin Aikin Hajji Da Kuɗaɗen Da Aka Sace — Sultan Ga ’Yan Siyasa

September 23, 2026
Liu Guozhong Ya Halarci Shagulgulan Bikin Girbi Na Manoman Kasar Sin Na Bana

Liu Guozhong Ya Halarci Shagulgulan Bikin Girbi Na Manoman Kasar Sin Na Bana

September 23, 2026
Basukan Giratuti: Gwamnatin Bauchi Ta Fara N10bn Ga ‘Yan Fansho 1,700

Basukan Giratuti: Gwamnatin Bauchi Ta Fara N10bn Ga ‘Yan Fansho 1,700

September 23, 2026
Sin Ta Yi Bikin Karrama ’Yan Sama Jannati Na Kumbunan Shenzhou-20 Da Shenzhou-21

Sin Ta Yi Bikin Karrama ’Yan Sama Jannati Na Kumbunan Shenzhou-20 Da Shenzhou-21

September 23, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Ɗaga Albashin Sojoji Daga Naira 49,000 Zuwa Naira 100,000 – Ministan Tsaro

Ya Kamata Kowane Dan Nijeriya Ya Samu Horon Soja – Ministan Tsaro

September 23, 2026
Yadda Fasahohin Noma Na Sin Ke Canza Rayuwar Manoman Afirka

Yadda Fasahohin Noma Na Sin Ke Canza Rayuwar Manoman Afirka

September 23, 2026
An Gano Jirgi Mara Matuƙi Da Ake Zargin Masu Laifi Na Amfani Da Shi A Iyakokin Kano

An Gano Jirgi Mara Matuƙi Da Ake Zargin Masu Laifi Na Amfani Da Shi A Iyakokin Kano

September 23, 2026
TMG Ta Buƙaci Atiku Da Obi Su Haɗa Kai Don Kayar Da Tinubu A 2027

TMG Ta Buƙaci Atiku Da Obi Su Haɗa Kai Don Kayar Da Tinubu A 2027

September 23, 2026
Xi Jinping Ya Tashi Zuwa Amurka Don Gudanar Da Ziyarar Aiki A Kasar

Xi Jinping Ya Tashi Zuwa Amurka Don Gudanar Da Ziyarar Aiki A Kasar

September 23, 2026
Tinubu Ya Yi Wa Nijeriya Kyakkyawan Tanadi – Masari

Tinubu Ya Yi Wa Nijeriya Kyakkyawan Tanadi – Masari

September 23, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.