ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, September 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wang Yi Ya Gana Da Ministan Wajen Pakistan

by CGTN Hausa and Sulaiman
4 months ago
Pakistan

Memban ofishin siyasa na kwamitin koli na jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, kana ministan wajen kasar Wang Yi, ya gana da mataimakin firaminista, kana ministan wajen Pakistan Mohammad Ishaq Dar a jiya Alhamis a birnin New York na Amurka.Yayin ganawar, Wang Yi ya bayyana cewa, nasarar ziyarar firaministan Pakistan Muhammad Shahbaz Sharif a Sin, da kuma muhimmiyar sabuwar matsaya da shugabannin kasashen biyu suka cimma, sun daukaka ginin al’umma mai makoma ta bai daya ta Sin da Pakistan zuwa wani sabon mataki.

Wang Yi ya ce Pakistan ta shiga babban taron kwamitin tsaro na MDD, da kuma taron “Rukunin abokan tsarin shugabancin duniya”, inda ta aika sako na farfado da iko da babban matsayin MDD, da kuma gyarawa da inganta tsarin shugabanci na duniya tare da dukkan bangarori.

Duk da matsayinta na mamba marar kujerar dindindin a kwamitin tsaron MDD, Pakistan ta dauki nauyin kiyaye zaman lafiya da tsaron duniya, kuma kasar Sin na jinjina mata kan hakan.

ADVERTISEMENT

Wang Yi ya kara da cewa, shiga tattaunawar Amurka da Iran da Pakistan ta yi, ya nuna amincinta a matsayin mai shiga tsakani. Bugu da kari, Sin za ta ci gaba da tallafawa kokarin wanzar da zaman lafiya na Pakistan, tare da yin kira ga dukkan bangarorin da su rungumi tattaunawa, su inganta tsagaita bude wuta, da kuma gaggauta dawowar zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin Gulf na Gabas ta Tsakiya.

A nasa bangare, Dar ya gode wa Sin, saboda goyon bayan kokarin shiga tsakani na Pakistan, sannan ya bayyana cewa, shawara mai matakai biyar da Pakistan da Sin suka gabatar, domin dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin Gulf na Gabas ta Tsakiya, ya samu goyon baya daga bangarori daban daban. Kuma Pakistan za ta ci gaba da taka muhimmiyar rawa wajen rage tashin hankali a yankin. (Safiyah Ma)

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa

Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya

Pakistan
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Tsohon Firaminsitan Jordan: Kasar Sin Tana Kan Gaba Wajen Gudanar Da Fasahar AI A Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Hadin Gwiwar BRICS Na Jagorantar Hadin Kan Kasashe Masu Tasowa Da Dogaro Da Karfin Kansu
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa
Pakistan
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Dalilin Da Ya Sanya Tsadar Man Fetur Ke Ci Gaba Da Shafar Nijeriya — Dangote
  • Sulaiman
    Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa
  • Sulaiman
    Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya
  • Sulaiman
    Duk Wani Yunkuri Na Karfafa Burin Japan Na Fadada Karfin Soji Zai Jefa Yankin Cikin Hadari

MASU ALAKA

Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa
Daga Birnin Sin

Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa

September 15, 2026
Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya
Daga Birnin Sin

Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya

September 14, 2026

Next Post
Wang Yi Ya Halarci Taron Rukunin Abokai Na Tsarin Inganta Jagorancin Duniya

Wang Yi Ya Halarci Taron Rukunin Abokai Na Tsarin Inganta Jagorancin Duniya

LABARAI MASU NASABA

Dangote

Dalilin Da Ya Sanya Tsadar Man Fetur Ke Ci Gaba Da Shafar Nijeriya — Dangote

September 15, 2026
Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa

Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa

September 15, 2026
NSCDC Ta Kama Ɓarayin Mota, Ta Ƙwato AK-47 A Abuja

NSCDC Ta Kama Ɓarayin Mota, Ta Ƙwato AK-47 A Abuja

September 15, 2026
Gwamnatin Zamfara Za Ta Mayar Da Yara 453,602 Makaranta

Gwamnatin Zamfara Za Ta Mayar Da Yara 453,602 Makaranta

September 15, 2026
’Yan Ta’adda Sun Kai Wa Ƙauyuka 2 Hari A Adamawa

Boko Haram Sun Kashe Mutane 4 Tare Da Ƙone Gidaje A Adamawa

September 15, 2026
Wani Mutum Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyarsa A Kogi

’Yan Ta’adda Na Shirin Kai Hare-Hare Makarantu, Wuraren Ibada Da Sansanonin NYSC – ’Yansanda

September 15, 2026
Gwamnatin Sakkwato Ta Rufe Masallacin Sheikh Lukuwa Bayan Harin Da Aka Kai Masa

Gwamnatin Sakkwato Ta Rufe Masallacin Sheikh Lukuwa Bayan Harin Da Aka Kai Masa

September 15, 2026
Hannun Jari: Dangote Ya Yi Wa ’Yan Nijeriya Alƙawarin Samun Gaggwaɓar Riba

Hannun Jari: Dangote Ya Yi Wa ’Yan Nijeriya Alƙawarin Samun Gaggwaɓar Riba

September 15, 2026
Dangote Ya Sake Zama Wanda Ya Fi Kowa Kudi A Afrika Karo Na 12

Arziƙin Dangote Ya Haura Dala Biliyan 50 Bayan Fara Sayar Da Hannun Jarin Matatarsa – Forbes

September 15, 2026
Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya

Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya

September 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.