ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 7, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yunwa: Ya Kamata ‘Yan Nijeriya Masu Ƙwazo Su Samu Abinci – Yari

by Sadiq
23 seconds ago

Daraktan Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na jam’iyyar APC, Abdulaziz Yari, ya ce ya kamata ’yan Nijeriya masu ƙwazo su iya samun abinci, kasancewar ana sayar da abinci a kasuwanni.

Yari ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin gangamin APC na neman sake zaɓen Shugaba Bola Tinubu a shekarar 2027, wanda aka gudanar a filin wasa na Godswill Akpabio da ke Uyo, Jihar Akwa Ibom.

Ya amince cewa akwai yunwa a ƙasar, amma ya tambayi ko akwai mutanen da suka je kasuwa da kuɗi suka kasa samun abincin da za su saya.

ADVERTISEMENT

Ya yi iƙirarin cewa duk mutumin da ba malalaci ba ne, ya kamata ya iya samun abincin da zai ci.

Wannan furuci na Yari na zuwa ne a daidai lokacin da ake fama da hauhawar farashin kayan abinci da matsin tattalin arziƙi a faɗin Nijeriya.

LABARAI MASU NASABA

Takarata Ba Ko A Mutu Ko Ai Rai Ba Ce – Gwamnan Kano

Za Ku Sha Jar Miya A Zangona Na Biyu – Tinubu

A baya, Shugaba Tinubu ya ɗora alhakin yunwa da talauci a ƙasar kan gwamnatocin baya da ’yan adawa.

Sai dai tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya soki kalaman Tinubu, yana mai cewa manufofin gwamnatin yanzu ne suka haddasa matsin tattalin arziƙin da ’yan Nijeriya ke fuskanta.

MASU ALAKA

Takarata Ba Ko A Mutu Ko Ai Rai Ba Ce – Gwamnan Kano
Manyan Labarai

Takarata Ba Ko A Mutu Ko Ai Rai Ba Ce – Gwamnan Kano

November 7, 2026
Za Ku Sha Jar Miya A Zangona Na Biyu – Tinubu
Manyan Labarai

Za Ku Sha Jar Miya A Zangona Na Biyu – Tinubu

November 7, 2026
Ba Don Sauye-Sauyen Tattalin Arziƙin Da Muka Yi Ba, Da Darajar Naira Ta Ruguje – Tinubu
Manyan Labarai

Ba Don Sauye-Sauyen Tattalin Arziƙin Da Muka Yi Ba, Da Darajar Naira Ta Ruguje – Tinubu

November 7, 2026

LABARAI MASU NASABA

Yunwa: Ya Kamata ‘Yan Nijeriya Masu Ƙwazo  Su Samu Abinci – Yari

Yunwa: Ya Kamata ‘Yan Nijeriya Masu Ƙwazo Su Samu Abinci – Yari

November 7, 2026
NAHCON Ta Yi Gargaɗi Kan Shafukan Sada Zumunta, Ta Ja Hankali Kan Yaɗa Labaran Karya

NAHCON Ta Yi Gargaɗi Kan Shafukan Sada Zumunta, Ta Ja Hankali Kan Yaɗa Labaran Karya

November 7, 2026
Sojoji Sun Kama Auta Maikyala, Sun Kai Farmaki Maboyar Dogo Gide A Zamfara

Sojoji Sun Kama Auta Maikyala, Sun Kai Farmaki Maboyar Dogo Gide A Zamfara

November 7, 2026
Takarata Ba Ko A Mutu Ko Ai Rai Ba Ce – Gwamnan Kano

Takarata Ba Ko A Mutu Ko Ai Rai Ba Ce – Gwamnan Kano

November 7, 2026
Za Ku Sha Jar Miya A Zangona Na Biyu – Tinubu

Za Ku Sha Jar Miya A Zangona Na Biyu – Tinubu

November 7, 2026
Tinubu Ya Yi Wa Peter Obi Shaguɓe Kan Matsalar Zaizayar Ƙasa A Anambra

Tinubu Ya Yi Wa Peter Obi Shaguɓe Kan Matsalar Zaizayar Ƙasa A Anambra

November 7, 2026
Ba Don Sauye-Sauyen Tattalin Arziƙin Da Muka Yi Ba, Da Darajar Naira Ta Ruguje – Tinubu

Ba Don Sauye-Sauyen Tattalin Arziƙin Da Muka Yi Ba, Da Darajar Naira Ta Ruguje – Tinubu

November 7, 2026
Barazana Ko Tsoratarwa Ba Zai Sa Na Janye Daga Takara Ba – Atiku

Barazana Ko Tsoratarwa Ba Zai Sa Na Janye Daga Takara Ba – Atiku

November 7, 2026
Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita

Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita

November 6, 2026
Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

November 6, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.