ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 7, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita

by Sulaiman
38 minutes ago
Sin

A yau Juma’a 6 ga wannan wata, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Guo Jiakun ya jagoranci taron manema labarai, inda aka yi masa tambaya game da labarin da mujallar Forbes ta bayar na kwatanta manufofin Sin da na Amurka da aka aiwatar a nahiyar Afirka.

Da yake bayar da amsa, Guo Jiakun ya bayyana cewa, kasar Sin da kasashen Afirka suna da makomar bai daya. Kuma kasar Sin tana nacewa wajen bin ra’ayin tabbatar da gaskiya da zumunci da kusanci da aminci da kasashen Afirka, da kuma goya musu baya wajen samun ci gaba da farfadowa da kuma hadin gwiwa don su zama masu dogaro da kansu.

Ban da wannan kuma, game da sabbin takunkumai da ma’aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta sanar da kakaba wa kasar Cuba a ‘yan kwanakin baya, tare da shigar da kamfanonin Sin biyu cikin jerin sunayen kamfanonin da za a saka wa takunkumin, Guo Jiakun ya bayyana cewa, kasar Sin ba ta amince da yunkurin kasar Amurka na kawo cikas ga hadin gwiwar dake tsakaninta da Cuba ba.

ADVERTISEMENT

Game da dangatakar dake tsakanin Sin da Japan kuma, Guo Jiakun ya bayyana cewa, ya kamata bangaren Japan ya gyara kuskurensa kan batun yankin Taiwan cikin hanzari, kuma ya dauki ra’ayi mai dacewa kan batutuwan tarihi, da kuma nuna adalci da gaskiya wajen fahimtar kasar Sin.

Kazalika ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta sanar da cewa, za a gudanar da taron tattaunawa karo na biyu, kan tattalin arziki da harkokin kudi tsakanin Sin da Canada a ranar 9 ga wannan wata a kasar Canada, kuma mataimakin firaministan kasar Sin He Lifeng, zai shugabanci taron tare da jami’an bangaren kasar Canada. (Zainab Zhang)

LABARAI MASU NASABA

Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

Sin
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Kyawawan dabi’u Halittar Annabawa Ce Ba Koya Suke Ba
  • Sulaiman
    An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait
  • Sulaiman
    Gwamnan Zamfara Ya Raba Motoci 300 Da Babura 2,000 Ga Ƙungiyoyi Da Ɗaiɗaikun Mutane A Gusau
  • Sulaiman
    Wang Huning Ya Yi Kira Ga Mabiya Addinin Dao Su Ba Da Gudunmuwa Ga Gina Al’umma Mai Makoma Ta Bai Daya Ga Dan Adam

MASU ALAKA

Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya
Daga Birnin Sin

Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

November 6, 2026
Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

November 6, 2026
Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya
Daga Birnin Sin

Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya

November 6, 2026

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita

Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita

November 6, 2026
Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

November 6, 2026
Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

November 6, 2026
Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

Shari’ar Zargin Juyin Mulki: Me Ya Shigar Da Bidiyon Binciken Sojoji Kotu?

November 6, 2026
Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya

Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya

November 6, 2026
Makon Teku Na Duniya Na 2026 Ya Haskaka Rawar Da Sin Ke Takawa A Fannin Jagorancin Teku

Makon Teku Na Duniya Na 2026 Ya Haskaka Rawar Da Sin Ke Takawa A Fannin Jagorancin Teku

November 6, 2026
Matsanancin Rashin Lantarki Ya Addabi ‘Yan Nijeriya

Ƙarancin Ruwa Da Iskar Gas Ne Sanadin Raguwar Samun Wutar Lantarki A Nijeriya

November 6, 2026
An Fitar Da “Shawarar Kafa Sabon Matakin Dakile Da Kandagarkin Cututtuka Masu Yaduwa Tsakanin Sin Da Afirka”

An Fitar Da “Shawarar Kafa Sabon Matakin Dakile Da Kandagarkin Cututtuka Masu Yaduwa Tsakanin Sin Da Afirka”

November 6, 2026
Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

November 6, 2026
Kasar Sin Na Fadada Ci Gaban Fasahar Amfani Da Motoci Masu Lantarki Ga Kasashen Afrika

Kasar Sin Na Fadada Ci Gaban Fasahar Amfani Da Motoci Masu Lantarki Ga Kasashen Afrika

November 6, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.