ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, October 24, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

2027: An Shirya Wa Matasa Bita Kan Guje Wa Kalaman Kiyayya A Kaduna

by Abubakar Abba
1 week ago

An shirya wa matasa a Jihar Kaduna bita ta kwana daya domin guje wa furta kalaman kiyayya da kuma tayar da zaune-tsaye, yayin da zaɓukan 2027 ke kara ƙaratowa.

Ƙungiyar matasa mai fafutukar wanzar da zaman lafiya (PROCMURA) ta kasa ce ta shirya wa matasa a Kaduna.

Taken taron shi ne, ‘Daƙile furta kalaman ƙiyaiyya da gudunmawar da matasa za su bayar domin guje wa tayar da yamutsi a lokacin zaɓen’.

ADVERTISEMENT

A jawabinsa, ɗaya daga cikin waɗanda suka shirya taron, Fasto John Joseph, ya ce akwai buƙatar a wayar da kan matasan a yayin da zaɓukan 2027 ke kara ƙaratowa.

A cewarsa, an kafa ƙungiyar ce, musamman domin matasa su rinƙa wanzar da zaman lafiya, tabbatar da fahimtar juna a ƙasar da kuma a Nahiyar Afirka.

LABARAI MASU NASABA

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

Shi kuwa, Dakta Imam Nuraini Ashafa, ya bayyana muhimmancin fahimtar juna a tsakanin mabiya addinin Musulunci da mabiya addinin Kirits a ƙasar, musamman domin a wanzar da zaman lafiya mai ɗorewa.

Haka kuma Malam Joshua, na cibiyar ƙarfafa fahimta a tsakin Musulmai da Kiristoci ya gabatar da ƙasida kan gudumnwar da matasa za su bayar domin daƙile yamutsi a lokacin zaɓuka.

A jawabinsa, Rabaran Dakta Nathan Idrissu Samwini daga ƙasar Kenya, ya jaddada muhimancin zaman lafiya da haɗin kai, domin a gudanar da sahihin zaɓe a ƙasar.

Ya yi nuni da cewa bitar ta zama wajbi, musamman domin a faɗakar da matasan kan illololin wallafa saƙo a shafukan sada zumunta da za su iya tayar da rikici a fadin ƙasar.

Samwini ya kuma yi kira ga iyaye da su ƙara ƙaimi wajen yi wa ‘ya’yansu tarbiyya tare da sanya ido kan ayyukan da suke yi.

Ya gargaɗi matasan ka da su bari ‘yan siyasa marasa kishi su yi amfani da su a lokacin zaɓuka domin cimma manufofinsu na kashin kai.

Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Za Ta Ƙirƙiro Da Tsarin Kamun Kifi A Tashoshin Jiragen Ruwa – Ɗantsoho
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    A Cikin Wata Shida Manyan Jiragen Ruwa 2,300 Suka Sauke Kaya A Tashoshin Jiragen Ruwa— Dantsoho
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

MASU ALAKA

ADC Da Atiku Sun Zargi Gwamnatin APC Da Yin Watsi Da Jin Daɗin Malamai
Manyan Labarai

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

October 24, 2026
2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume
Manyan Labarai

2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

October 24, 2026
Wane Irin Tasiri Sabuwar Doguwar Tafiya Za Ta Yi Wa Duniya?
Labarai

Wane Irin Tasiri Sabuwar Doguwar Tafiya Za Ta Yi Wa Duniya?

October 24, 2026
Next Post
Kotu Ta Yi Watsi Da Shari’ar Gwamnatin Kwara Kan Bukola Saraki

Kotu Ta Yi Watsi Da Shari’ar Gwamnatin Kwara Kan Bukola Saraki

LABARAI MASU NASABA

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

October 24, 2026
An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

October 24, 2026
ADC Da Atiku Sun Zargi Gwamnatin APC Da Yin Watsi Da Jin Daɗin Malamai

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

October 24, 2026
Allah Ya Bai Wa Annabi (SAW) Mu’ujizozi Fiye Da 2,000 A Alƙur’ani

Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)

October 24, 2026
2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

October 24, 2026
Wane Irin Tasiri Sabuwar Doguwar Tafiya Za Ta Yi Wa Duniya?

Wane Irin Tasiri Sabuwar Doguwar Tafiya Za Ta Yi Wa Duniya?

October 24, 2026
Sun Haifar Da Yunwa Da Talauci A Nijeriya, Muna Ƙoƙarin Kawar Da Su – Tinubu

Sun Haifar Da Yunwa Da Talauci A Nijeriya, Muna Ƙoƙarin Kawar Da Su – Tinubu

October 24, 2026
Ya Kamata A Baiwa Muryoyin Kasashe Masu Tasowa Damar Sauraro

Ya Kamata A Baiwa Muryoyin Kasashe Masu Tasowa Damar Sauraro

October 24, 2026
Mafarauta Sun Kashe Ƴan Bindiga 14, Sun Kuɓutar Da Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Katsina

Mafarauta Sun Kashe Ƴan Bindiga 14, Sun Kuɓutar Da Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Katsina

October 24, 2026
Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 10 A Taraba, Sun Kwashi Kayan Abinci

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 10 A Taraba, Sun Kwashi Kayan Abinci

October 24, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.