ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 17, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

2027: Za Mu Kawo Wa Tinubu Kano Duk Da Tasirin Kwankwaso – Kofa

by Sadiq
49 minutes ago

Ɗan Majalisar Tarayya, Abdulmumin Jibrin, ya bayyana ƙwarin gwiwarsa cewa Shugaba Bola Tinubu zai lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Kano, duk da tasirin siyasar tsohon Gwamnan jihar, Rabiu Musa Kwankwaso.

Kofa, wanda ke wakiltar mazaɓar Kiru/Bebeji, ya bayyana hakan ne a shirin Politics Today na gidan talabijin na Channels a ranar Laraba, yayin da yake magana kan siyasar Kano gabanin zaɓen 2027.

Kwankwaso, wanda ya mulki Kano sau biyu, zai yi takarar shugaban ƙasa na 2027 a matsayin abokin takarar Peter Obi a ƙarƙashin jam’iyyar NDC.

ADVERTISEMENT

A baya Kofa ya kasance cikin tsarin tafiyar Kwankwasiyya, amma ya ce ya san tsarin siyasar ɗariƙar sosai, kuma yana da yaƙinin cewa APC za ta iya kayar da ita.

“Wa ya fi mu sanin Kwankwasiyya? Mun san dukkanin tsarin siyasarsu,” in ji Kofa, yayin da yake bayar da tabbacin APC za ta lashe wa Tinubu Kano.

LABARAI MASU NASABA

Hisbah Ta Cika Hannu Da Fitaccen Ɗan TikTok A Kano Kan Bidiyoyin Rashin Da’a

Tinubu Zai Shiga Tsakani A Rikicin Wike Da Gwamnonin APC

Ya ce bai kamata a rikita ra’ayoyin jama’a da abin da zai faru a zaɓe ba, domin sakamakon zaɓen ne zai nuna ainihin matsayar masu kaɗa ƙuri’a.

Kofa, ya kuma ce jaddada cewar masu goyon bayan Tinubu sun ƙaru a yankin Arewa.

Ya ce manyan jiga-jigan APC a Kano suna aiki tare kuma suna shirye-shiryen tunkarar zaɓen 2027.

Kalaman Kofa na zuwa ne a daidai lokacin da manyan ’yan siyasa da jam’iyyu ke ƙara shirye-shiryen tunkarar zaɓen shugaban ƙasa na 2027, yayin da Tinubu ke neman wa’adi na biyu.

MASU ALAKA

An Ci TikTok Tarar Fam Miliyan £12.7 Kan Karya Dokar Kananan Yara A Burtaniya
Manyan Labarai

Hisbah Ta Cika Hannu Da Fitaccen Ɗan TikTok A Kano Kan Bidiyoyin Rashin Da’a

September 17, 2026
Tinubu Zai Shiga Tsakani A Rikicin Wike Da Gwamnonin APC
Manyan Labarai

Tinubu Zai Shiga Tsakani A Rikicin Wike Da Gwamnonin APC

September 17, 2026
Aisha Buhari Ta Ziyarci Atiku
Manyan Labarai

Aisha Buhari Ta Ziyarci Atiku

September 17, 2026

LABARAI MASU NASABA

2027: Za Mu Kawo Wa Tinubu Kano Duk Da Tasirin Kwankwaso – Kofa

2027: Za Mu Kawo Wa Tinubu Kano Duk Da Tasirin Kwankwaso – Kofa

September 17, 2026
Marafa Ya Yi Alƙawarin Murabus Idan Ya Kasa Magance Tsaro Cikin Shekaru Biyu

Marafa Ya Yi Alƙawarin Murabus Idan Ya Kasa Magance Tsaro Cikin Shekaru Biyu

September 17, 2026
An Ci TikTok Tarar Fam Miliyan £12.7 Kan Karya Dokar Kananan Yara A Burtaniya

Hisbah Ta Cika Hannu Da Fitaccen Ɗan TikTok A Kano Kan Bidiyoyin Rashin Da’a

September 17, 2026
Tinubu Zai Shiga Tsakani A Rikicin Wike Da Gwamnonin APC

Tinubu Zai Shiga Tsakani A Rikicin Wike Da Gwamnonin APC

September 17, 2026
Kawayen amarya

’Yansanda Sun Ceto Mutane, Sun Daƙile Harin ’Yan Bindiga A Katsina

September 17, 2026
Aisha Buhari Ta Ziyarci Atiku

Aisha Buhari Ta Ziyarci Atiku

September 17, 2026
Nazarin CGTN: Dole Ne Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Samar Da Tsaro Mai Dorewa

Nazarin CGTN: Dole Ne Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Samar Da Tsaro Mai Dorewa

September 16, 2026
Haɓaka Tattalin Arzikin Zamfara: Gwamna Lawal Zai Halarci Babban Taron MDD A New York

Haɓaka Tattalin Arzikin Zamfara: Gwamna Lawal Zai Halarci Babban Taron MDD A New York

September 16, 2026
Mataimakin Shugaban Kasar Sin Ya Gabatar Da Jawabi A Taron Dandalin Xiangshan Da Ake Gudanarwa Kan Sha’anin Tsaro A Beijing

Mataimakin Shugaban Kasar Sin Ya Gabatar Da Jawabi A Taron Dandalin Xiangshan Da Ake Gudanarwa Kan Sha’anin Tsaro A Beijing

September 16, 2026
Wani Mai Taɓin Ƙwaƙwalwa Ya Kashe Soja A Legas

Sojoji Sun Hallaka Wani Jagoran ’Yan Ta’adda A Katsina

September 16, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.