ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, October 24, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Akwai Yiwuwar A Cefanar Da Manchester City Idan Bata Yi Nasara A Kotu Ba

by Rabilu Sanusi Bena
2 weeks ago
Manchester City

Mamallakin Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Manchester City, Sheikh Mansour zai iya sayar da kungiyar matukar bai yi nasara a karar da ya daukaka kan hukuncin da aka yanke wa kungiyar dake buga gasar Premier League ba.

Hasaahen ya fito ne daga bakin kwararre, mai sharhi akan wasanni, Christopher Davidson, a yayin da yake magana a wata hira da jaridar ‘The Athletic’, inda ya ce, “Attajirin na Abu Dhabi ba zai so ya cigaba da shugabantar wata kungiyar dake da mummunan tabo da ya danganci cin hanci da rashawa ba”.

Idan ba’a manta ba, a makon da ya gabata, wani kwamiti mai zaman kansa ya sami Manchester City da laifin da ya shafi keta dokokin kudi na tsawon kakar wasanni 9 tun daga zangon wasa na shekarar 2009/10 zuwa 2017/18.

ADVERTISEMENT

Kwamitin ya gano cewa, City ta gudanar da ɓoyayyun hada-hadar kudi wanda ya kara mata samun kudaden shiga, yayin da kuma ta sami kungiyar da laifin rashin bayar da hadin kai wajen binciken da hukumar ta gudanar.

Tunda farko dai Manchester City ta musanta aikata ba daidai ba, inda kuma ta daukaka kara a kan hukuncin, tana mai cewa binciken da kwamitin ya gudanar na cike da kurakurai, amma kuma Davidson yace ba lallai bane daukaka karar da Manchester City tayi yayi nasara, amma kuma shugaban kungiyar Al Mubarak ya bayyana a watan Yuni cewa Manchester City ba ta sayarawa bace duk da kalubalen da take fuskanta.

LABARAI MASU NASABA

Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Kan Wasan Bayern Munich Da Arsenal

Manchester City
Rabilu Sanusi Bena
+ postsBio
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Kan Wasan Bayern Munich Da Arsenal
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Wasan PSG Da Barcelona
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Abubuwa 3 Da Za Su Sa Ɗan Wasa Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or Ta Bana

MASU ALAKA

Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa
Wasanni

Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

October 23, 2026
Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Kan Wasan Bayern Munich Da Arsenal
Wasanni

Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Kan Wasan Bayern Munich Da Arsenal

October 21, 2026
Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Wasan PSG Da Barcelona
Wasanni

Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Wasan PSG Da Barcelona

October 20, 2026
Next Post
El-Rufai

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Ajiye Hukunci Kan Buƙatar Belin El-Rufai

LABARAI MASU NASABA

Babban Jami’in Diflomasiyya Na Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Jamhuriyyar Congo

Babban Jami’in Diflomasiyya Na Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Jamhuriyyar Congo

October 23, 2026
Gwamnatin Kano Ta Rufe Asibitocin Kuɗi 35

2027: Tinubu Zai Samu Ƙuri’u Masu Yawa A Kano – Gwamna Yusuf

October 23, 2026
Mutane 7 Sun Rasu, 11 Sun Jikkata A Hatsarin Mota A Gombe

Mutane 7 Sun Rasu, 11 Sun Jikkata A Hatsarin Mota A Gombe

October 23, 2026
Xi Jinping Ya Umarci Yin Bakin Kokari Wajen Ceto Mutanen Da Girgizar Kasa Mai Karfin Maki 7.0 Ta Rutsa Da Su A Xizang

Xi Jinping Ya Umarci Yin Bakin Kokari Wajen Ceto Mutanen Da Girgizar Kasa Mai Karfin Maki 7.0 Ta Rutsa Da Su A Xizang

October 23, 2026
Binciken CGTN: Daga Samar Da Tsare-tsare Zuwa Aiwatarwa Tsarin Jagorancin Duniya Na Bukatar Karin Dabaru Na Hakika

Binciken CGTN: Daga Samar Da Tsare-tsare Zuwa Aiwatarwa Tsarin Jagorancin Duniya Na Bukatar Karin Dabaru Na Hakika

October 23, 2026
NUJ Ta Gargadi ‘Yan Jarida Kan Yaɗa Rahotannin Da Ba Su Da Inganci Kan Cire Limami Kan Tallata Tinubu A Bauchi

NUJ Ta Gargadi ‘Yan Jarida Kan Yaɗa Rahotannin Da Ba Su Da Inganci Kan Cire Limami Kan Tallata Tinubu A Bauchi

October 23, 2026
Ma’aikatan Lafiya Sun Fara Shirin Tsunduma Yajin Aiki Kan Bashin Alawus Na Wata 19

Ma’aikatan Lafiya Sun Fara Shirin Tsunduma Yajin Aiki Kan Bashin Alawus Na Wata 19

October 23, 2026
Cikakke Kuma Tsattsauran Jagoranci A Kanta Dabarar JKS Ce Ta Gina Kanta

Cikakke Kuma Tsattsauran Jagoranci A Kanta Dabarar JKS Ce Ta Gina Kanta

October 23, 2026
Shugaba Xi Ya Aike Da Sako Ga Dandalin Xiongan Na 2026

Shugaba Xi Ya Aike Da Sako Ga Dandalin Xiongan Na 2026

October 23, 2026
Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

October 23, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.