ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, October 26, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Bude Taron Gyare-Gyaren Manufar Karbar Korafe-Korafe Da Magance Matsaloli Nan Take Na Beijing Na Shekarar 2026

by CGTN Hausa
2 weeks ago

An bude taron gyare-gyaren manufar karbar korafe-korafe, da magance matsaloli nan take na Beijing na shekarar nan ta 2026 a birnin Beijing, wanda cibiyar nazarin zamantakewa ta Sin, da babban rukunin gidan radiyo da talabijin na kasar Sin CMG, da kwamitin jam’iyyar kwaminis ta Sin JKS ta birnin Beijing da gwamnatin birnin suka yi hadin gwiwar shiryawa.

Yin Li, mamban ofishin siyasa na kwamitin kolin jam’iyyar JKS, kana sakataren kwamitin jam’iyyar na birnin Beijing, ya halarci bikin bude taron ya kuma gabatar da jawabi. Kazalika, shi ma mataimakin darakta na sashen yayata ayyuka na kwamitin kolin JKS ta kasar Sin, kuma shugaban CMG Shen Haixiong ya gabatar da jawabi a yayin taron. 

A nasa jawabin, Yin Li ya ce shugaban kasar Sin Xi Jinping, yana mayar da hankali sosai kan aikin birnin, ya kuma gabatar da ra’ayin samar da ci gaba dake sanya muradun jama’a a gaban komai, kana ya jadadda wajibcin gudanar da harkokin birnin bisa bukatun jama’a. Ban da hakan, ya ce dole ne a raya birni bisa hanyoyin fasaha na zamani, matakin dake ba da jagoranci a fannin kimiyya da fasaha ga ci gaban birni.  

ADVERTISEMENT

Yin ya kara da cewa, Beijing, a matsayinsa na babban birni na zamani mai cike da kuzari, tun daga shekarar 2019 ya kaddamar da tsarin karbar korafe-korafe, da magance matsaloli nan take bisa kirkire-kirkire, ta hanyar layin musamman na tarho na hidimar jama’a mai lamba “12345”, don karbar bukatun jama’a a duk sa’o’i 24, don magance kalubale da matsaloli na tafiyar da birnin, da amsa bukatun jama’a cikin gaggawa, kuma ya zuwa yanzu tsarin ya karbi bukatun jama’a iri daban-daban kusan miliyan 200. 

A cikin jawabinsa, Shen Haixiong ya ce a shekarun baya-bayan nan, Beijing ya aiwatar da muhimman ra’ayoyin shugaba Xi na bautawa jama’a a harkokin birni, kuma ta hanyar kirkire-kirkire na zamani, ana gano bukatun jama’a na yau da kullum, da matsalolin gama gari daidai, kuma an magance matsaloli da amsa bukatun jama’a nan take yadda ya kamata.  

LABARAI MASU NASABA

An Yi Taron Karawa Juna Sani Na Murnar Cika Shekaru 81 Da Maido Da Taiwan Kasar Sin A Birnin Fuzhou

Xi Da Sarki Philippe Na Belgium Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 55 Da Kulla Alakar Kasashensu

Wannan shi ne ainihin matakin da Beijing ke dauka wajen biyan bukatun jama’a, da bautawa jama’a bisa fasahar AI da sauran fasahohi na zamani, ta yadda jama’ar birnin ke iya cin gajiyar hakan. (Amina Xu) 

CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Yi Taron Karawa Juna Sani Na Murnar Cika Shekaru 81 Da Maido Da Taiwan Kasar Sin A Birnin Fuzhou
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Da Sarki Philippe Na Belgium Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 55 Da Kulla Alakar Kasashensu
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Mai Taimaka Wa Babban Sakataren MDD Ya Yaba wa Kasar Sin Bisa Hangen Nesanta
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Harba Sabon Rukunin Taurarin Dan Adam Na Intanet

MASU ALAKA

An Yi Taron Karawa Juna Sani Na Murnar Cika Shekaru 81 Da Maido Da Taiwan Kasar Sin A Birnin Fuzhou
Daga Birnin Sin

An Yi Taron Karawa Juna Sani Na Murnar Cika Shekaru 81 Da Maido Da Taiwan Kasar Sin A Birnin Fuzhou

October 25, 2026
Xi Da Sarki Philippe Na Belgium Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 55 Da Kulla Alakar Kasashensu
Daga Birnin Sin

Xi Da Sarki Philippe Na Belgium Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 55 Da Kulla Alakar Kasashensu

October 25, 2026
Mai Taimaka Wa Babban Sakataren MDD Ya Yaba wa Kasar Sin Bisa Hangen Nesanta
Daga Birnin Sin

Mai Taimaka Wa Babban Sakataren MDD Ya Yaba wa Kasar Sin Bisa Hangen Nesanta

October 25, 2026
Next Post
INEC Ta Ba Jam’iyyu Wa’adin 24 Ga Oktoba Kan ’Yan Takarar Da Aka Cire A Sunayen Da Ta Fitar

INEC Ta Ba Jam’iyyu Wa’adin 24 Ga Oktoba Kan ’Yan Takarar Da Aka Cire A Sunayen Da Ta Fitar

LABARAI MASU NASABA

Wata Mata Ta Caka Wa Mijinta Wuƙa Kan Rigimar Wayar Salula A Bauchi

Wata Mata Ta Caka Wa Mijinta Wuƙa Kan Rigimar Wayar Salula A Bauchi

October 25, 2026
An Yi Taron Karawa Juna Sani Na Murnar Cika Shekaru 81 Da Maido Da Taiwan Kasar Sin A Birnin Fuzhou

An Yi Taron Karawa Juna Sani Na Murnar Cika Shekaru 81 Da Maido Da Taiwan Kasar Sin A Birnin Fuzhou

October 25, 2026
Nan Gaba Kaɗan Zan Bayyana Waɗanda Ke Daƙile Takarata – Pantami

Nan Gaba Kaɗan Zan Bayyana Waɗanda Ke Daƙile Takarata – Pantami

October 25, 2026
Xi Da Sarki Philippe Na Belgium Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 55 Da Kulla Alakar Kasashensu

Xi Da Sarki Philippe Na Belgium Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 55 Da Kulla Alakar Kasashensu

October 25, 2026
Mai Taimaka Wa Babban Sakataren MDD Ya Yaba wa Kasar Sin Bisa Hangen Nesanta

Mai Taimaka Wa Babban Sakataren MDD Ya Yaba wa Kasar Sin Bisa Hangen Nesanta

October 25, 2026
Ƴan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Manoma  2 A Wani Sabon Hari A Kaduna

Ƴan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Manoma 2 A Wani Sabon Hari A Kaduna

October 25, 2026
NCDC Za Ta Fara Biyan Mutanen Da Aka Killace ₦100,000 Saboda Ebola

NCDC Za Ta Fara Biyan Mutanen Da Aka Killace ₦100,000 Saboda Ebola

October 25, 2026
Sin Ta Harba Sabon Rukunin Taurarin Dan Adam Na Intanet

Sin Ta Harba Sabon Rukunin Taurarin Dan Adam Na Intanet

October 25, 2026
Farashin Tumatir Ya Tsiri, Na Barkono Ya Sauka A Legas

Farashin Tumatir Ya Tsiri, Na Barkono Ya Sauka A Legas

October 25, 2026
Jami’in WHO: Kasar Sin Na Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Habaka Ci Gaban Magungunan Gargajiya A Duniya

Jami’in WHO: Kasar Sin Na Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Habaka Ci Gaban Magungunan Gargajiya A Duniya

October 25, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.