Kwanan nan, madaba’ar koli ta nazarin tarihin JKS ta wallafa littattafan “Zababbun makaloli game da gina jam’iyya na Xi Jinping” kashi na 1 da na 2 a duk fadin kasar Sin, wadanda kwalejin nazarin tarihi da adabi na kwamitin kolin JKS ta tace.Wadannan littafai biyu sun kunshi muhimman ayyukan Xi Jinping kan gina jam’iyya daga Nuwamban 2012 zuwa Fabrairun 2026.
Tunanin Xi Jinping kan gina jam’iyya, muhimmin bangare ne na tunanin Xi Jinping kan ra’ayin gurguzu mai tsarin musamman na kasar Sin na sabon zamani, wanda ya ba da babbar gudummawa ga ci gaban Markisanci a fagen gina jam’iyya.(Safiyah Ma)
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
ADVERTISEMENT