An watsa shiri na farko na gasar wake-wake ta kasa da kasa ta Silk Road Star karo na 2, wanda Babban Rukunin Gidajen Rediyo da Talabijin na Sin (CMG) ya dauki nauyin shiryawa da hadin gwiwar Gidan Talabijin da Rediyo na Shugaba na Kazakhstan, a jiya Lahadi.
A matsayinta na shirin musayar al’adu da CMG ya kirkiro, gasar ta hada hazikan mawaka daga kasashe 12 a birnin Yiwu na lardin Zhejiang dake kudu maso gabashin kasar Sin, domin fafatawa a gasar ta shekara-shekara mai shirye shirye 10. (Mai Fassara: Fa’iza Mustapha)
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
ADVERTISEMENT