ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 2, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sojoji Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Yayin Karɓar Kuɗin Fansa A Nasarawa

by Sulaiman
41 minutes ago
Sojoji

Dakarun Sojin Nijeriya, tare da haɗin gwiwar jami’an Hukumar DSS, sun kama wani mutum da ake zargi da garkuwa da mutane yayin da yake ƙoƙarin karɓar kuɗin fansa daga wata mata a Jihar Nasarawa.

An kama wanda ake zargin, mai suna Mukaila Iliyasu, a yankin Akwaba da ke ƙaramar hukumar Eggon, yayin wani samame na haɗin gwiwa tsakanin sojojin Operation Whirl Stroke da jami’an DSS.

Kakakin yaɗa labarai na rundunar haɗin gwiwar, Laftanar Ahmad Zubairu Zubairu, ya ce an gudanar da samamen ne bayan samun bayanan sirri cewa wanda ake zargin ya yi barazanar sace matar idan ba ta biya shi kuɗi N200,000 ba.

ADVERTISEMENT

Ya bayyana cewa jami’an DSS sun sanar da sojoji game da barazanar tun ranar 29 ga Oktoba, lamarin da ya sa aka shirya aikin cafke shi.

A yayin samamen, wani soja ya yi shigar farar hula don ɓadda kama, inda ya yi kamar shi ne mutumin da aka tura domin kai kuɗin fansar.

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Sakkwato Ta Rufe Ofishin Kamfen Na ADC

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Mutane Biyu Bisa Laifin Kisan Kai A Kano

An kama wanda ake zargin ne a lokacin da yake karɓar kuɗin, inda jami’an tsaro suka ƙwato N200,000 da ake zargin kuɗin fansar ne.

Rundunar ta ce wannan aiki ya taimaka wajen hana yiwuwar sace matar. Tuni aka miƙa wanda ake zargin ga hukumar DSS domin ci gaba da bincike da kuma gurfanar da shi a gaban shari’a idan an kammala bincike.

Sojoji
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Gwamnatin Sakkwato Ta Rufe Ofishin Kamfen Na ADC
  • Sulaiman
    Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Mutane Biyu Bisa Laifin Kisan Kai A Kano
  • Sulaiman
    ’Yansanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Wayoyin Lantarki A Gombe
  • Sulaiman
    Zama Shugaban Nijeriya Babbar Ni’ima Ce Daga Allah — Tinubu

MASU ALAKA

Gwamnan Sokoto Ya Amince Da Sauya Wa Manyan Sakatarori 25 Ma’aikatu A Jihar 
Manyan Labarai

Gwamnatin Sakkwato Ta Rufe Ofishin Kamfen Na ADC

November 2, 2026
Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga
Manyan Labarai

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Mutane Biyu Bisa Laifin Kisan Kai A Kano

November 2, 2026
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi
Labarai

’Yansanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Wayoyin Lantarki A Gombe

November 2, 2026
Next Post
Bangaren Jigilar Kayayyaki Na Sin Ya Samu Tagomashi A Rubu’i 3 Na Farkon Bana

Sojoji Sun Daƙile Harin ‘Yan Bindiga, Sun Ceto Waɗanda Aka Sace A Taraba

Sojoji Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Yayin Karɓar Kuɗin Fansa A Nasarawa

November 2, 2026
Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa

Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa

November 2, 2026
Gwamnan Sokoto Ya Amince Da Sauya Wa Manyan Sakatarori 25 Ma’aikatu A Jihar 

Gwamnatin Sakkwato Ta Rufe Ofishin Kamfen Na ADC

November 2, 2026
Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Mutane Biyu Bisa Laifin Kisan Kai A Kano

November 2, 2026
Shugaba Xi Jinping Ya Ba Da Umarni Game Da Aikin Daidaita Yanayin Rawayan Kogi

Shugaba Xi Jinping Ya Ba Da Umarni Game Da Aikin Daidaita Yanayin Rawayan Kogi

November 2, 2026
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

’Yansanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Wayoyin Lantarki A Gombe

November 2, 2026
Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?

Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?

November 2, 2026
Tinubu

Zama Shugaban Nijeriya Babbar Ni’ima Ce Daga Allah — Tinubu

November 2, 2026
Bautawa Jama’a-Mabudin Fahimtar Ayyukan JKS

Bautawa Jama’a-Mabudin Fahimtar Ayyukan JKS

November 2, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.