ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, November 3, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Bindiga Ba Za Su Daina Kai Hare-hare Ba – Sheikh Gumi

by Sadiq
2 hours ago

Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce wasu ’yan bindigar da ya tattauna da su sun bayyana cewa suna ci gaba da kai hare-hare ne saboda ramuwar gayya da kuma tsoron ka da a kashe su idan suka ajiye makamansu.

A wata hira da ya yi da shirin PAPShow, Gumi ya ce ’yan bindigar ba sa jin daɗin yadda ake zubar da jini, amma suna ganin an tilasta musu ci gaba da aikata hakan.

Ya ce ’yan bindigar sun zargi jami’an tsaro da ’yan banga da kashe mata da yara a yankunansu, lamarin da suka ce ke haddasa ci gaba da kai hare-hare da ramuwar gayya.

ADVERTISEMENT

Gumi ya yi kira da a sakw buɗe ƙofar tattaunawa tsakanin ɓangarorin da ke rikicin ya shafa, yana mai cewa malaman addini na da rawar da za su taka wajen kawo ƙarshen kashe-kashen.

Ya kuma yi zargin cewa wasu ƙungiyoyin ’yan bindiga na samun tallafin kuɗi da suke amfani da shi wajen sayen makamai domin yin gogayya da sauran ƙungiyoyi.

LABARAI MASU NASABA

’Yan Bindiga Sun Sace Ɗaliban Islamiyya 14 A Jihar Neja

Tinubu Ya Tafi Makka Don Yi Wa Kansa Addu’a Ba Nijeriya Ba – Hadimin Atiku

Haka kuma, ya yi zargin cewa wasu hukumomin leƙen asirin ƙasashen waje na iya kasancewa cikin masu samar wa ƙungiyoyin makamai, amma bai gabatar da wata hujja da za ta tabbatar da wannan iƙirari ba.

Arewacin Nijeriya na ci gaba da fuskantar matsalar ’yan bindiga, waɗanda ke kai hare-hare, kashe mutane da yin garkuwa da jama’a.

MASU ALAKA

Rikicin Fili: Harsashi Ya Yi Ajalin Ɗalibin Jami’a A Neja
Manyan Labarai

’Yan Bindiga Sun Sace Ɗaliban Islamiyya 14 A Jihar Neja

November 3, 2026
Tinubu Ya Tafi Makka Don Yi Wa Kansa Addu’a Ba Nijeriya Ba – Hadimin Atiku
Manyan Labarai

Tinubu Ya Tafi Makka Don Yi Wa Kansa Addu’a Ba Nijeriya Ba – Hadimin Atiku

November 3, 2026
Masu Ibada 17 Da Aka Sace A Kaduna Sun Rasu A Hannun ‘Yan Bindiga – CSW
Manyan Labarai

Masu Ibada 17 Da Aka Sace A Kaduna Sun Rasu A Hannun ‘Yan Bindiga – CSW

November 3, 2026

LABARAI MASU NASABA

Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Bindiga Ba Za Su Daina Kai Hare-hare Ba – Sheikh Gumi

Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Bindiga Ba Za Su Daina Kai Hare-hare Ba – Sheikh Gumi

November 3, 2026
Wani Mutum Ya Rasu Yayin Ciro Tukunyar Gas Daga Cikin Rijiya A Kano

Gwamnatin Kano Ta Kama ’Yan Kasuwa Kan Sauya Wa Kayayyaki Kwanan Watan Daina Amfani Da Su

November 3, 2026
Sanata Sahabi Kaura Ya Lashe Zaben Fidda Gwanin APC A Zamfara Ta Arewa

Sanata Sahabi Kaura Ya Lashe Zaben Fidda Gwanin APC A Zamfara Ta Arewa

November 3, 2026
Rikicin Fili: Harsashi Ya Yi Ajalin Ɗalibin Jami’a A Neja

’Yan Bindiga Sun Sace Ɗaliban Islamiyya 14 A Jihar Neja

November 3, 2026
Tinubu Ya Tafi Makka Don Yi Wa Kansa Addu’a Ba Nijeriya Ba – Hadimin Atiku

Tinubu Ya Tafi Makka Don Yi Wa Kansa Addu’a Ba Nijeriya Ba – Hadimin Atiku

November 3, 2026
Masu Ibada 17 Da Aka Sace A Kaduna Sun Rasu A Hannun ‘Yan Bindiga – CSW

Masu Ibada 17 Da Aka Sace A Kaduna Sun Rasu A Hannun ‘Yan Bindiga – CSW

November 3, 2026
Bangaren Jigilar Kayayyaki Na Sin Ya Samu Tagomashi A Rubu’i 3 Na Farkon Bana

Bangaren Jigilar Kayayyaki Na Sin Ya Samu Tagomashi A Rubu’i 3 Na Farkon Bana

November 2, 2026
Sojoji Sun Daƙile Harin ‘Yan Bindiga, Sun Ceto Waɗanda Aka Sace A Taraba

Sojoji Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Yayin Karɓar Kuɗin Fansa A Nasarawa

November 2, 2026
Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa

Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa

November 2, 2026
Gwamnan Sokoto Ya Amince Da Sauya Wa Manyan Sakatarori 25 Ma’aikatu A Jihar 

Gwamnatin Sakkwato Ta Rufe Ofishin Kamfen Na ADC

November 2, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.