Za a Gudanar Da Tattaunawa Kan Batun Tattalin Arziki Da Cinikayya Tsakanin Sin Da Amurka a Faransa Daga Ranar 14 Zuwa 17 Ga Watan Maris
Ma'aikatar kula da harkokin kasuwanci ta Sin ta sanar a yau Juma’a cewa, bisa yarjejeniya tsakanin bangarorin Sin da Amurka,...



















