ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Farashin Mai Ya Faɗi Ƙasa Da Dala 80 Bayan cimma Yarjejeniyar Amurka Da Iran

by Sulaiman
3 months ago
Gaza

Farashin danyen mai a kasuwannin duniya ya fadi kasa da dala 80 kan kowace ganga a ranar Talata, sakamakon kyakkyawan fata da aka samu kan sake bude mashigar ruwa ta Hormuz, lamarin da ake sa ran zai rage matsin tattalin arziki da hauhawar farashi a kasashen duniya.

Farashin danyen mai na Brent, wanda ake amfani da shi a matsayin ma’aunin farashin mai na duniya, ya ragu da kashi 4 cikin 100 zuwa dala 79.87 kan kowace ganga, inda ya sauka kasa da dala 80 a karon farko tun farkon watan Maris kafin daga bisani ya dan farfado.

Haka kuma, farashin danyen mai na Amurka, West Texas Intermediate (WTI), ya ragu da kashi 4.7 cikin 100 zuwa kasa da dala 77 kan kowace ganga.

ADVERTISEMENT

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa mashigar ruwa ta Hormuz za a “bude ta gaba ɗaya” bayan Amurka da Iran sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya da aka shirya yi ranar Juma’a a ƙasar Switzerland.

Rahotannin kafafen yaɗa labarai na Iran sun ce tuni tankokin dakon mai guda uku da kuma jiragen dakon kaya guda biyu suka ratsa ta mashigar ruwan.

LABARAI MASU NASABA

Abubuwa 5 Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Hannun Jarin Matatar Dangote

Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa

Sai dai duk da faduwar farashin, ’yan kasuwa da masu zuba jari na ci gaba da sanya ido kan yiwuwar Iran ta kakaba wasu kuɗaɗen amfani da hanya ga jiragen ruwa da ke wucewa ta mashigar Hormuz, wadda ke da muhimmanci wajen jigilar mai zuwa sassa daban-daban na duniya.

Mai
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa
  • Sulaiman
    Ta’aziyyar Bamanga: Gwamna Fintiri Ya Ayyana Litinin Ranar Hutun Aiki
  • Sulaiman
    Matatar Dangote Ta Fara Sayar Da Hannun Jari Na Naira Tiriliyan 2.15
  • Sulaiman
    Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum

MASU ALAKA

Abubuwa 5 Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Hannun Jarin Matatar Dangote
Labarai

Abubuwa 5 Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Hannun Jarin Matatar Dangote

September 14, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa
Labarai

Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa

September 14, 2026
Ta’aziyyar Bamanga: Gwamna Fintiri Ya Ayyana Litinin Ranar Hutun Aiki
Labarai

Ta’aziyyar Bamanga: Gwamna Fintiri Ya Ayyana Litinin Ranar Hutun Aiki

September 14, 2026
Next Post
Tattalin Arzikin Sin Ya Tafiya Cikin Kwanciyar Hankali

Dangote

Matatar Dangote Ta Fara Sayar Da Hannun Jari Na Naira Tiriliyan 2.15

September 14, 2026
Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum

Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum

September 14, 2026
CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi

CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi

September 14, 2026
Dansanda Ya Ki Karbar Cin Hancin Miliyan 1 Kan Ya Saki Wani Barawon Mutane A Kano

Jami’an Tsaro Sun Ƙaddamar Da Aikin Ceto Limaman Da Aka Sace Bayan Taron APC A Zamfara 

September 14, 2026
Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Makiyaya Sun Yi Asarar Shanu 200,000 Ta Dalilin Rikice-Rikice – MACBAN

September 13, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.