ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tattalin Arzikin Sin Ya Tafiya Cikin Kwanciyar Hankali

by Sulaiman
3 months ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Shugaba Xi Ya Bayyana Alkiblar Samar Da Ci Gaba Mai Inganci A Hadin Gwiwar BRICS

CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi

A Watan Mayu Da safiyar yau 16 ga wata, ofishin yada labarai na majalisar gudanarwa ta Sin ya gudanar da taron manema labarai, inda wani jami’in hukumar kididdiga ta kasar ya bayyana cewa, a watan Mayun bana, sha’anin samar da kayayyaki a kasar ya samu ci gaba cikin kwanciyar hankali, kuma bangaren samar da aikin yi da farashin kayayyaki sun kasance cikin kwanciyar hankali gaba daya, kana karfin juriyar fannin cinikin waje ya ci gaba da karuwa. Ban da haka kuma sabbin karfin samun bunkasuwa na habaka yadda ya kamata. Gaba daya, tattalin arzikin kasar yana tafiya cikin kwanciyar hankali, har ya bunkasa bisa dogaro da kirkire-kirkire masu inganci.

Bangaren masana’antu ma na bunkasa cikin sauri. A watan Mayu, darajar masana’antu masu girma a fadin kasar ta karu da kashi 4.5% idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata.

Ayyukan ba da hidima sun samu karuwa cikin kwanciyar hankali. Dadin dadawa, kididdigar samar da ayyukan hidima ta karu da kashi 4.4% idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata.

ADVERTISEMENT

Daga watan Janairu zuwa Mayu, darajar kayayyakin da aka sayar ta ci gaba da karuwa. Bugu da kari, zuba jari a ababen more rayuwa ya ci gaba da karuwa, yayin da zuba jari a ikon mallakar ilimin ya karu cikin sauri. Jimillar cinikayyar shige da fice ta kai yuan tiriliyan 4.4516, wadda ta karu da kashi 16.9% idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata, kuma tsarin cinikayyar ya kara inganta. Kazalika, yanayin samar da aikin yi na cikin kwanciyar hankali. A watan Mayu, adadin rashin aikin yi a birane da garuruwa ya ragu zuwa kashi 5.1%. (Amina Xu)

Sin
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Ra’ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka
  • Sulaiman
    Shugaba Xi Ya Bayyana Alkiblar Samar Da Ci Gaba Mai Inganci A Hadin Gwiwar BRICS
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa
  • Sulaiman
    Ta’aziyyar Bamanga: Gwamna Fintiri Ya Ayyana Litinin Ranar Hutun Aiki

MASU ALAKA

Shugaba Xi Ya Bayyana Alkiblar Samar Da Ci Gaba Mai Inganci A Hadin Gwiwar BRICS
Daga Birnin Sin

Shugaba Xi Ya Bayyana Alkiblar Samar Da Ci Gaba Mai Inganci A Hadin Gwiwar BRICS

September 14, 2026
CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi
Daga Birnin Sin

CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi

September 14, 2026
Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi
Daga Birnin Sin

Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi

September 13, 2026
Next Post
Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Dakatar Da INEC Game Da Soke Rajistar ADC Da Wasu Jam’iyyu

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Dakatar Da INEC Game Da Soke Rajistar ADC Da Wasu Jam’iyyu

LABARAI MASU NASABA

Ra’ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka

Ra’ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka

September 14, 2026
Shugaba Xi Ya Bayyana Alkiblar Samar Da Ci Gaba Mai Inganci A Hadin Gwiwar BRICS

Shugaba Xi Ya Bayyana Alkiblar Samar Da Ci Gaba Mai Inganci A Hadin Gwiwar BRICS

September 14, 2026
Abubuwa 5 Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Hannun Jarin Matatar Dangote

Abubuwa 5 Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Hannun Jarin Matatar Dangote

September 14, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa

Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa

September 14, 2026
Ta’aziyyar Bamanga: Gwamna Fintiri Ya Ayyana Litinin Ranar Hutun Aiki

Ta’aziyyar Bamanga: Gwamna Fintiri Ya Ayyana Litinin Ranar Hutun Aiki

September 14, 2026
Dangote

Matatar Dangote Ta Fara Sayar Da Hannun Jari Na Naira Tiriliyan 2.15

September 14, 2026
Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum

Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum

September 14, 2026
CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi

CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi

September 14, 2026
Dansanda Ya Ki Karbar Cin Hancin Miliyan 1 Kan Ya Saki Wani Barawon Mutane A Kano

Jami’an Tsaro Sun Ƙaddamar Da Aikin Ceto Limaman Da Aka Sace Bayan Taron APC A Zamfara 

September 14, 2026
Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

September 13, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.