Gwamnan Kano Ya Kafa Kwamitin Bincike Kan Zaftare Albashin Ma’aikata
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa kwamiti mai ƙarfi domin bincikar rahotannin da ke nuna cewa ana rage...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa kwamiti mai ƙarfi domin bincikar rahotannin da ke nuna cewa ana rage...
Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya na shirin sake duba tsarin farashin wutar lantarki domin magance...
Babban hafsan Sojojin Nijeriya (COAS), Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya nuna damuwa kan ƙarancin kuɗin abinci da ake bai wa...
Wani malami a Jihar Borno, mai suna Hassan Bukar, ya koka kan yadda ya shafe watanni 20 yana aiki ba...
A ranar Talata, 25 ga Fabrairu, 2025, jaridar LEADERSHIP ta gudanar da bikin karrama waɗanda suka lashe gasar rubuta gajerun...
Mai ba da shawara kan harkokin tsaro na ƙasa, Nuhu Ribadu, ya ƙaryata ta zargin da ke cewa yana shirin...
Jam’iyyar NNPP reshen jihar Kano ta dakatar da ‘yan majalisar tarayya huɗu bisa zargin aikata abubuwan da suka saɓa wa...
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya bayyana cewa burinsa shi ne zama gwamnan Kano, ba sake shugabantar...
Rundunar ‘Yansandan Jihar Adamawa ta kama wani da ake zargi da satar waya, ana zargin ɗan kungiyar ‘Shila’ ne, bisa...
Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina ta hana wani yunƙurin 'hari da ‘yan bindiga suka kai kan jami’an NSCDC a kan hanyar...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.