ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Amurka Ta Kakaba Harajin Kaso 12.5% A Kan kayayyakin Nijeriya

by Abubakar Sulaiman
2 months ago
murka

Ƙasar Amurka ta hannun hukumar Kasuwanci ta tsaurara matakan kasuwanci a kan Nijeriya ta hanyar ɗorawa kayayyakin da ake shigarwa Amurka daga Nijeriya harajin kaso 12.5%. Matakin ya biyo bayan zarge-zargen da ke da alaƙa da rashin kakkabe amfani da aikin tursasawa (forced labour) a ɓangaren sarrafa kayayyaki.

Wannan sabon mataki na ɗaya daga cikin matakan da Washington ta ɗauka kan tattalin arziƙin kasashe 60 da take zargi da gaza kafa dokoki masu tsauri wajen hana shigar da kayayyakin da aka kera wa ta hanyar aikin tursasawa ma’aikata.

Sakamakon Binciken Part 301 (Section 301 Investigation)

A cewar Hukumar USTR, tsarin ƙaƙaba harajin ya biyo bayan gudanar da bincike na Section 301 da aka ƙaddamar a watan Afrilu 2026 domin duba tsare-tsaren kasuwanci na abokan hulɗar Amurka.

ADVERTISEMENT
  • Kaso 10% (Rage Haraji): Ƙasashen da suka riga suka amince ko suka ɗauki alƙawarin aiwatar da dokar hana shigar da kayan aikin tursasawa kamar Indiya, da Indonesiya, da Malesiya, da Mekisiko, da Birtaniya an sa musu ƙaramin haraji na kaso 10%.
  • Kaso 12.5% (Tsananta Haraji): Nijeriya da sauran ƙasashen da ba su kafa irin waɗannan dokoki na hana amfani da aikin tursasawa ba, an ɗore musu mafi haraji wato kaso 12.5%.

“Shugaba Trump ya fahimci cewa shekaru da dama ana rarrashi amma har yanzu ba a goge amfani da aikin tursasawa daga tsarin samar da kayayyaki na duniya ba. Amurka tana da dokar hana shigar da kayan aikin tursasawa kusan shekaru ɗari da suka gabata. Lokaci ya yi da abokan kasuwancinmu za su yi hakan.” — Jamieson Greer Wakilin Kasuwancin Amurka ya shaida.

Abubuwan Da Aka Dauke Wa Wannan Haraji (Exemptions)

Hukumar USTR ta bayyana cewa harajin ba zai shafi dukkan kayayyaki ba. An ɗauke wasu rukuni na musamman domin gujewa matsala a kasuwar Amurka:

  • Danye Kayan Aiki (Raw Materials): Waɗanda rashinsu zai iya haifar da ƙarancin kayayyaki a cikin gida.
  • Kayayyakin Da Ba A Samu A Amurka: Kayan da ba za a iya samunsu a wadatar da ake buƙata daga Amurka ko daga sauran ƙasashe ba.
  • Kariyar Tattalin Arziki: Kayayyakin da sanya musu harajin zai iya tarwatsa kafaffiyar hanyar kasuwancin Amurka.

Tasiri A Kan ‘Yan Kasuwar Najeriya

Koma dai cewa Najeriya tana da dokoki na tsarin mulki da na yaki da bautar da mutane da suka haramta aikin karfi, rashin tsaurara aiwatar da dokokin na ci gaba da zama babbar matsala a idon duniya.

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

Wannan mataki na Amurka na iya kara matsa lamba ga ‘yan kasuwa masu fitar da kayayyaki daga Najeriya zuwa kasashen waje, wanda sakamakonsa ya dogara ne kacokan kan nau’ikan kayayyakin da za su samu rangwame karkashin yarjejeniyar.

murka
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Iyalin El-Rufai Sun Bai Ministan Tsaro Wa’adin Kwana 7 Kan Zargin Rikicin Kudancin Kaduna
  • Abubakar Sulaiman
    Atiku Ya Zargi Gwamnatin Tarayya Da Cin Bashi Kamar Mashayin Da Kuɗi Ya Ƙarewa
  • Abubakar Sulaiman
    Boko Haram Ta Kai Hari Adamawa, Ana Fargabar Mutuwar Mutane 11
  • Abubakar Sulaiman
    Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Sokoto, Sun Kashe Mutane 7, Sun Yi Garkuwa Da 12

MASU ALAKA

'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare
Labarai

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Next Post
Falalar Yawaita Istigifari (2)

Falalar Yawaita Istigifari (2)

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.