Gwamnatin Filato Ta Sanya Dokar Hana Fita Ta Sa’o’i 48 A Jos Ta Arewa
Gwamnatin Jihar Filato ta sanar da ƙaddamar da dokar hana fita ta sa’o’i 48 a Jos ta Arewa. Matakin ya...
Gwamnatin Jihar Filato ta sanar da ƙaddamar da dokar hana fita ta sa’o’i 48 a Jos ta Arewa. Matakin ya...
Ƴan majalisar wakilan jam’iyyar PDP daga sassa daban-daban na ƙasar nan sun fara isa Velodrome na filin wasa na ƙasa...
Sheikh Dr. Isa Pantami ya buƙaci Malam Nasir El-Rufai da abokan siyasarsa su ajiye saɓanin da ke tsakaninsu, ya yi...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi zama na musamman da tsofaffin ‘yan majalisar tarayya. Taron ya gudana a masaukin...
Hukumar tsaro ta yankin Arewa maso Yamma Amotekun, reshen jihar Ondo ta kuɓutar da mutum biyar daga masu garkuwa da...
Rundunar ‘yansanda a Katsina ta kama wata budurwa mai shekara 27. Ana zarginta da satar kaya na sama da Naira...
Wani rahoto na Piggyvest na shekarar 2025 ya nuna cewa kusan kashi 60% na ƴan Nijeriya na samun ƙasa da...
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki, ya soki yadda ake tafiyar da tsaro a Kwara. Ya ce gwamnatin jihar ba...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce ƙwace arziƙin man Iran na daga cikin zaɓuɓɓuka da ke gare shi. Ya bayyana...
Ƙungiyar National Agenda For Tinubu 2027 (NAFT.27) ta bayyana goyon bayanta ga Abdullahi Umar Ganduje. Ta ce shi ne mafi...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.