Rasuwar Buhari Babbar Asara Ce Ga Nijeriya — Obasanjo
Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana rayuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari a ranar Lahadi 13, ga Yulin 2025...
Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana rayuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari a ranar Lahadi 13, ga Yulin 2025...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu, ya bayyana marigayi tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari a matsayin ɗan kishin ƙasa, soja kuma...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya nuna alhini kan rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, yana mai cewa...
Kakakin Majalisar Wakilai ta Ƙasa, Rt. Hon. Abbas Tajudeen, ya bayyana alhini da kaɗuwa kan rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu...
Kungiyar Gwamnoni ta Nijeriya ta bayyana kaɗuwarta bisa rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari. A cikin wata sanarwa da shugaban...
Kungiyar Gwamnonin Arewacin Nijeriya ta bayyana alhininta kan rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari, inda ta bayyana rasuwarsa a matsayin...
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya bayyana jimaminsa bisa rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, wanda ya rasu...
An haifi Muhammadu Buhari a ranar 17, ga Disamba, 1942, a garin Daura na Jihar Katsina, Nijeriya. Shi ne ɗa...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar da rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari. Tsohon shugaban Nijeriya ya rasu a...
Tsohon shugaban Nijeriya, Muhammadu Buhari, ya rasu a yau ranar Lahadi 13, ga Yulin 2025. Wani gajeren saƙo da Garba...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.