Yadda Ittihadil Ummah Ta Gabatar Da Walimar Yaye Dalibai Dattawa Da Suka Sauke Alku’arni A Abuja
Makarantar Ittihadil Ummah Alal-Sunnati Muhammadin (SAW) ta Unguwar Hausawa Garin Jiwa dake Abuja, ta gabatar da walimar saukar karatun Alkur’ani...