An kwato Murafun Kwalabati 125 Da Aka Sace A Abuja
Rundunar ‘yansandan Babban Birnin Tarayya ta sanar da kwato murafun manyan kwalabati 125 da aka sace a Abuja, inda ta...
Rundunar ‘yansandan Babban Birnin Tarayya ta sanar da kwato murafun manyan kwalabati 125 da aka sace a Abuja, inda ta...
Al'ummar Kuryar Madaro da ke ƙaramar hukumar Kauran Namoda na ƙorafi game da wani sabon sansani da suka ce ‘yanbindiga...
An yi jana’izar Mataimakin Gwamnan Jihar Rabaran Bala Galadima, wani Fasto da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko...
Rundunar ‘yansandan Birnin Delhi ta kasar Indiya, ta kama wani dan Nijeriya, Patrick Ngomere, bisa zargin yin kutse a asusun...
Imo, Filato, Ogun, Zamfara na daga cikin jerin jihohin da suke da manyan jerin ayyukan da ba a kammala ba....
Jami'in ba da agajin gaggawa na Majalisar Dinkin Duniya (MDD) Tom Fletcher, ya fitar da Dalar Amurka miliyan 5 daga...
Shugaban Ukraine, Bolodymyr Zelensky ya ce duk wata tattaunawa da za a yi kan makomar kasarsa, wajibi ne a sanya...
Kasar Saudiyya ta yi watsi da duk wani yunkuri na kwashe Falsdinawa daga yankinsu kamar yadda shugaban Amurka Donald Trump...
Donald Trump ya firgita Falasdinawa kan shawarwarinsa game da makomar zirin Gaza, saboda ya ce Amurka za ta kwace iko...
Akalla mutanen Indiya kimanin 100 da ake zargin sun shiga Amurka ta barauniyar hanya ne ake sa ran za su...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.