Xi Jinping Ya Gana Da Lukashenko
A safiyar yau ranar 29 ga watan Yuni, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da takwaransa na Belarus Aleksandr...
A safiyar yau ranar 29 ga watan Yuni, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da takwaransa na Belarus Aleksandr...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen rundunar ta Jihar Kano, ta lalata kilo 12,234.946 na...
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya zargi Majalisar Dokokin Nijeriya da gaza aiwatar da dokokin da suka tsara yadda gwamnati...
Kasar Sin za ta samar da karin agajin gaggawa na yuan miliyan 100, kwatankwacin dala miliyan 14 ga kasar Venezuela,...
Labarin Lu Rongjie, jami’in JKS na kauyen Miaojia na lardin Zhejiang da ke gabashin kasar Sin da na gani a...
Ƙasar Birtaniya ta ƙi amincewa da aƙalla buƙatun biza miliyan 1.34 da ’yan Nijeriya suka gabatar tsakanin shekarar 2005 zuwa...
Wasu da ake zargin ‘yan ta’addan Boko Haram ko na kungiyar ISWAP ne, sun kai hari a Makarantar Sakandare ta...
Kasar Sin ta ce ayyukan da hukumomi masu ruwa da tsaki na kasar suka yi a yankin ruwan da ke...
Sakatare janar na kwamitin kolin JKS Xi Jinping, zai bayar da lambar yabo ta ranar 1 ga watan Yuli, wadda ita ce lambar karramawa ta koli ta jam’iyyar ga mambobin JKS da ke zaman ababen koyi, yayin wani taro albarkacin cikar Jam’iyyar Kwaminis ta Kasar Sin shekaru 105 da kafuwa. Xi Jinping wanda shi ne shugaban kasar Sin kuma shugaban hukumar koli mai kula da ayyukan soji, zai gabatar da muhimmin jawabi yayin taron wanda za a fara da karfe 10 na safiyar ranar 1 ga watan Yuli, a babban dakin taron al’umma da ke Beijing. A ranar 1 ga watan Yulin shekarar 1921 ne aka kafa Jam’iyyar Kwaminis ta Kasar Sin. Yayin taron na ranar Laraba, za kuma a karrama jajirtattun mambobin jam’iyyar da ma’aikatan jam’iyyar da kungiyoyin jam’iyyar a matakan farko, daga dukkan fadin kasar. (Fa’iza Mustapha)
An bude taro na 13 na ministocin kula da yawon bude ido na kungiyar hadin gwiwar tattalin arziki ta kasashen...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.