Binciken CGTN: Amfanar Da Kowa Da Kowa Shi Ne Ainihin Alherin Da Fasahohin Kwaikwayon Tunanin Bil Adama Suka Kawo
Sakamakon wani binciken da kafar yada labarai ta CGTN ta babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin wato CMG ta...
Sakamakon wani binciken da kafar yada labarai ta CGTN ta babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin wato CMG ta...
Wakilin dindindin na kasar Sin a MDD Sun Lei, ya yi kira da a kafa wani tsari na duniya na...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai kasance babban mai gabatar da jawabin buɗe taro a Taron Ƙasa da Ƙasa na...
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin, Lin Jian, ya ce a halin yanzu an hada tsarin samar da kayayyaki da na...
Shahararren marubucin Amurka, kuma masanin fasahar Intanet, kana mai hasashen makoma Kevin Kelly, a kwanan nan ya yi hira ta musamman da wakilin CMG, inda ya yi tsokaci kan rawar da fasahar AI za ta iya takawa a fagen ilimi a nan gaba. Ya bayyana cewa, AI na iya taimakawa wajen cimma burin ba da ilimi na "koyar da dalibai daidai da kwazonsu", ta yadda tsarin ilimi zai dace da kowane dalibi bisa yanayinsa. Kevin Kelly ya kuma ce, a Sin ko a Amurka, ko a wasu sassan duniya, daya daga cikin burin ba da ilimi shi ne a iya koyar da kowane dalibi bisa la'akari da kwazonsa. Ya ce, “Muna da burin ganin an iya fitar da irin tsarin koyarwa na musamman, amma duba da cewa malami daya ke da nauyin kula da dalibai 30, ba zai iya cimma wannan buri ba sai ta hanyar taimako daga AI. Don haka, fasahar AI na iya zama "mai koyarwa", wadda za ta taimaki dalibai da dabarun koyo da kuma bincika ilimi bisa la'akari da saurin koyonsu da kuma sha'awarsu. (Amina Xu)
Majalisar Dattawan Nijeriya ta buƙaci Babban Hafsan Sojin Ƙasa da Sufeto Janar na ’Yansanda da su gaggauta tura ƙarin jami’an...
Ofishin yada labarai na majalisar gudanarwar kasar Sin, ya gudanar da taron manema labarai a safiyar yau Laraba, inda hukumar...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya nuna damuwa kan ware Naira biliyan 6.44 a cikin kasafin kuɗin gwamnati domin...
A yau Laraba ne kwararru biyu a fannin kandagarkin cututtuka na kasar Sin da hukumar kula da cututtuka ta Sin...
Majalisar Dattawan Nijeriya ta amince da bayar da tallafin Naira miliyan 50 ga iyalan malamai biyu da aka kashe yayin...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.