ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamna Dauda Lawal Zai Gabatar Da Jawabi A Taron Ƙasa Da Ƙasa Na Jami’ar FUE Zariya

by Sulaiman
2 months ago
FUE

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai kasance babban mai gabatar da jawabin buɗe taro a Taron Ƙasa da Ƙasa na Farko na 2026 da Tsangayar Ilimin Kimiyyar Zamantakewa ta Jami’ar Ilimi ta Tarayya (FUE), Zariya, za ta gudanar.

Wata tawaga daga tsangayar, ƙarƙashin jagorancin Mataimakiyar Shugabar Tsangayar kuma Shugabar Kwamitin Shirya Taron na Cikin Gida (LOC), Dakta (Hajiya) Hadiza Abdullahi, tare da Shugabar Sashen Nazarin Kimiyyar Laburare da Fasahar Bayanai kuma Ma’ajiyar Kwamitin Shirya Taron, Dakta Amina Muhammad, da sauran mambobin kwamitin, sun kai wa gwamnan ziyarar girmamawa a ofishinsa domin miƙa masa gayyatar halartar taron.

A cikin wata sanarwa da Mai Taimaka wa Mataimakin Shugaban Jami’a kan Harkokin Yaɗa Labarai, Sani Lawal Maqarphy, ya sanya wa hannu, an bayyana cewa tawagar ta miƙa wa gwamnan wasiƙar gayyata da sauran takardun taron, inda Gwamna Dauda Lawal ya amince da gayyatar tare da tabbatar da cewa zai gabatar da jawabin buɗe taron.

ADVERTISEMENT

An shirya gudanar da taron ne daga 4 zuwa 6 ga watan Agustan 2026 a harabar Jami’ar Ilimi ta Tarayya da ke Zariya.Da yake karɓar gayyatar, Gwamna Dauda Lawal ya nuna godiyarsa ga tsangayar bisa wannan girmamawa da aka yi masa, tare da sake jaddada kudirin gwamnatinsa na bunƙasa harkar ilimi ta hanyar ƙarfafa bincike, ƙirƙire-ƙirƙire da ci gaba mai ɗorewa.

Taron na bana zai gudana ne ƙarƙashin taken:”Sake Fasalta Tsarin Ilimi domin Sauyin Fasahar Zamani da Ci Gaba Mai Ɗorewa a Ƙarni na 21.”Ana sa ran taron zai haɗa masana, masu bincike, masu tsara manufofi da sauran masu ruwa da tsaki domin tattaunawa kan sabbin batutuwa da ƙalubalen da suka shafi ilimi da ci gaban ƙasa.

LABARAI MASU NASABA

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

FUE
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
  • Sulaiman
    Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba
  • Sulaiman
    Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa
  • Sulaiman
    Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

MASU ALAKA

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato
Manyan Labarai

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

September 10, 2026
Zabe: Gwamnatin Kano Ta Taƙaita Zirga-zirgar Mutane Da Ababen Hawa
Labarai

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu
Labarai

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Next Post
Sin Ta Yi Kira Da A Kafa Tsarin Jagorantar Muhimman Ma’adinai Ga Sauyawa Zuwa Amfani Da Makamashi Mai Tsafta

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

September 9, 2026
Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

September 9, 2026
“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.