Auren Gata: Babu Saki Sai Da Amincewar Hisbah – Daurawa
Babban Kwamandan Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya gargadi ma’auratan da za su shiga shirin auren...
Babban Kwamandan Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya gargadi ma’auratan da za su shiga shirin auren...
A jiya Talata ne aka bude taron dandalin tattauna hadin gwiwar fasahohi da masana’antun aikin gona na Sin da Afirka...
Kwamitin Kula da Asusun Jama’a na Majalisar Dattawa ya bayar da umarnin kama tsohon Babban Daraktan Gudanarwa na Kamfanin Man...
Mataimakin wakilin dindindin na kasar Sin a MDD Sun Lei, ya yi jawabi a taron kwamitin sulhu kan batun Afirka...
Akalla mutum biyu daga cikin gungun ’yan bindigar da ke addabar mazauna Babban Birnin Tarayya (FCT) Abuja sun mutu bayan...
Yayin da gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya ta 2026 ke karantowa, birnin Yiwu na kasar Sin, wanda a...
Wani ruwan sama mai ƙarfi da ya zo tare da iska mai ƙarfi ya yi sanadin mutuwar mutum biyu tare...
A daren jiya Talata ne aka bude bikin kasa da kasa na makon nuna fina-finan zane mai motsi na birnin...
Majalisar gudanarwar kasar Sin ta soki hukumomin Taiwan na jam’iyyar DPP kan yadda suka kasantar da kansu gaban kasashen waje, tana mai bayyanasu a matsayin cikakkun masu tawaye ga kasar Sin. Kakakin ofishin kula da harkokin Taiwan na majalisar Zhang Han, ya bayyana haka ne yau Laraba, yayin wani taron manema labarai lokacin da aka nemi jin ta bakinsa kan martanin hukumomin DPP game da sanarwar Japan da Philippines, ta kaddamar da tattaunawar iyakance yankunan teku, wanda ya shafi tekun da ke gabas da Tsibirin Taiwan, inda Sin ke da yankin tattalin arziki da ke karkashin cikakken ikonta da kuma yankin karkashin ruwa. A cewar Zhang Han, bullo da batun tattaunawar ba tare da sanya kasar Sin ba, na nufin Japan da Philippines sun keta hakkoki da muradun Sin na teku, kuma sun keta dokokin duniya da tushen ka’idojin huldar kasa da kasa. Ya ce yunkurin gaba daya ya saba doka kuma ba shi da wata ma’ana. Har ila yau, ya ce hukumomin DPP sun kaskantar da kansu gaban kasashen waje, kuna sun zama cikakkun ‘yan tawaye. (Fa’iza Mustapha)
A Birnin ChongqingAn gudanar da taron kirkire-kirkire na duniya na kafafen yada labarai karo na biyar a yau Laraba 10...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.