ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Zargin Sace Naira Tiriliyan 210: Majalisa Ta Bayar da Umarnin Kama Tsohon Shugaban NNPC, Mele Kyari

by Sulaiman
3 months ago
NNPCL

LABARAI MASU NASABA

TCN Ta Samar Da Hanyar Samun Wutar Lantarki A Kebbi Ta Wucin Gadi

APC Ta Nemi A Gudanar Da Bincike Kan Farmakin Da A Kai Ofisoshinta A Kaduna

Kwamitin Kula da Asusun Jama’a na Majalisar Dattawa ya bayar da umarnin kama tsohon Babban Daraktan Gudanarwa na Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL), Mele Kyari, saboda rashin halartar zaman binciken da ake yi kan zargin karkatar da kudade har Naira tiriliyan 210 tsakanin shekarun 2017 zuwa 2023.

An dauki wannan matakin ne bayan Kyari ya ci gaba da kin bayyana a gaban kwamitin da ke gudanar da bincike kan tambayoyin da Ofishin Babban Mai Binciken Kudi na Tarayya ya yi dangane da bayanan kudin kamfanin.

Sai dai tsohon Babban Jami’in Kudi na NNPCL, Umar Isa, ya kalubalanci zargin a gaban kwamitin, yana mai cewa babu wasu kudade da suka ɓace.Ya kuma bayyana cewa adadin Naira tiriliyan 210 da ake magana a kai yana iya rikitar da jama’a idan aka kwatanta shi da hakikanin kudaden shiga da kamfanin ya samu a lokacin.

ADVERTISEMENT

An bayar da umarnin kama Kyari ne bayan ’yan majalisar sun yi watsi da bukatar kara jinkirta binciken, tare da dagewa cewa dole ne a ci gaba da gudanar da binciken ba tare da ɓata lokaci ba.

Kyari
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    An Bude Taron Kasa Da Kasa Karo Na 5 Dangane Da Tsarin Cin Gajiyar Fasahar Taurarin Dan Adam Na Beidou
  • Sulaiman
    Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam 10 Ta Amfani Da Rokar Zhuque-2E
  • Sulaiman
    Tattalin Arzikin Sin Ya Ci Gaba Da Tafiya A Turba Mai Kyau Yayin Da Masana’antun Manyan Fasaha Da Cinikayyar Ketare Ke Habaka
  • Sulaiman
    An Raba Keken Adaidaita 238 Domin Kai Marasa Lafiya Asibitoci A Katsina

MASU ALAKA

TCN Ta Samar Da Hanyar Samun Wutar Lantarki A Kebbi Ta Wucin Gadi
Labarai

TCN Ta Samar Da Hanyar Samun Wutar Lantarki A Kebbi Ta Wucin Gadi

September 16, 2026
APC Ta Tsawaita Rijistar Mambobinta, Ta Ɗage Ranar Babban Taronta Na Ƙasa
Labarai

APC Ta Nemi A Gudanar Da Bincike Kan Farmakin Da A Kai Ofisoshinta A Kaduna

September 16, 2026
Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda Sama Da 1,100 Cikin Shekara Ɗaya – Kwamanda
Manyan Labarai

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda Sama Da 1,100 Cikin Shekara Ɗaya – Kwamanda

September 16, 2026
Next Post
An Kaddamar Da Taron Dandalin Tattauna Hadin Gwiwar Fasahohi Da Masana’antun Aikin Gona na Sin Da Afirka A Kenya

2023: Me Ya Sa Ake Rububin Wike?

Ban Taɓa Yi Wa Tinubu Alƙawarin Zan Koma APC Ba – Wike

September 16, 2026
Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda Sama Da 1,100 Cikin Shekara Ɗaya – Kwamanda

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda Sama Da 1,100 Cikin Shekara Ɗaya – Kwamanda

September 16, 2026
Tinubu Zai Kayar Da Atiku Da Obi Ko Da Sun Haɗa Kai – Fayose

Tinubu Zai Kayar Da Atiku Da Obi Ko Da Sun Haɗa Kai – Fayose

September 16, 2026
Jarumin Nollywood Olu Jacobs Ya Rasu Yana Da Shekaru 84

Jarumin Nollywood Olu Jacobs Ya Rasu Yana Da Shekaru 84

September 16, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane 10 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Katsina

Sojoji Sun Ceto Mutane 10 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Katsina

September 16, 2026
Nan Gaba TIinubu A Wajen Opay Da Moniepoint Zai Nemi Rancen Kuɗi – Dino Melaye

Gwamnati Ba Ta Da Hurumin Ɗaukar Nauyin Yi Wa Mutane Aure – Dino Melaye

September 16, 2026
An Bude Taron Kasa Da Kasa Karo Na 5 Dangane Da Tsarin Cin Gajiyar Fasahar Taurarin Dan Adam Na Beidou

An Bude Taron Kasa Da Kasa Karo Na 5 Dangane Da Tsarin Cin Gajiyar Fasahar Taurarin Dan Adam Na Beidou

September 15, 2026
Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam 10 Ta Amfani Da Rokar  Zhuque-2E

Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam 10 Ta Amfani Da Rokar Zhuque-2E

September 15, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.