Alkaluman Farashin Kayayyakin Masarufi Na Kasar Sin Sun Karu Da Kaso 1 A Watan Yuni
Hukumar kididdiga ta kasar Sin (NBS), ta sanar a yau Alhamis cewa, alkaluman farashin kayayyakin masarufi (CPI) wadanda ke zaman...
Hukumar kididdiga ta kasar Sin (NBS), ta sanar a yau Alhamis cewa, alkaluman farashin kayayyakin masarufi (CPI) wadanda ke zaman...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa kafa rundunar 'yan sandan jihohi zai taimaka matuƙa wajen magance matsalar rashin...
Fasahar kirkirarriyar basira ta AI na habaka cikin sauri, daga fasahar da ake gwajinta zuwa wadda ake amfani da ita...
Jam'iyyar kwaminis ta Sin JKS tana jagorantar mutane biliyan 14 don samun ci gaba da tinkarar kalubaloli a nan kasar...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gudanar da wani muhimmin taron tsaro a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja a...
A ’yan shekarun baya bayan nan, duniya na ta ganin karin karbuwar motoci masu aiki da lantarki kirar kasar ko...
Ministan Tsaro, Christopher Musa, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta ƙara mafi ƙarancin albashin sojojin Nijeriya daga Naira 49,000 zuwa...
Fadar Potala wuri ne na raya al’adu na duniya, kana ya kasance wurin gine-ginen fada, dake matsayin mafi tsayi a doron kasa, wanda aka kiyaye shi cikin tsawon lokaci, wurin ya shaida tarihin sarrafa harkokin iyakar kasa na sarakunan kasar Sin, da kuma tarihin sada zumunta da yin mu’amala da juna a tsakanin kabilu daban daban na kasar Sin. A kwanakin baya, an gabatar da shirin fadar Potala, wanda babban gidan rediyo da telebijin na kasar Sin wato CMG, da gidan rediyo da telebijin na yankin Xizang suka yi hadin gwiwar tsarawa. Kaso 7 na shirin, sun yi bayani kan tarihin fadar Potala mai shekaru fiye da dubu daya, da kuma tarihin addinin Buddha na Xizang mai salon musamman na kasar Sin. Kana shirin ya shaida cewa, jam’iyyar kwaminis ta Sin tana girmama bin addini cikin ‘yanci a yankin Xizang, da aiwatar da manufofin tabbatar da al’adun kabilun yankin, ta yadda jama’ar yankin za su samu hakkin ci gaba, da kuma raya yankin Xizang bisa tsarin gurguzu a sabon zamani. (Zainab Zhang)
Gwamnatin Jihar Kebbi ta bayyana cewa makarantun da aka rufe a yankunan da matsalar ’yan bindiga ta yi ƙamari, za...
Da yammacin yau Alhamis, firaministan kasar Sin Li Qiang ya gana da shugabar kasar Namibiya Netumbo Nandi-Ndaitwah a birnin Beijing,...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.