Iran Ta Musanta Zargin Ɓoye Makaman Nukiliya A Dutsen Kolang
Iran ta sake musanta zargin cewa tana da wani ɓoyayyen wurin gudanar da ayyukan nukiliya a Dutsen Kolang, bayan da...
Iran ta sake musanta zargin cewa tana da wani ɓoyayyen wurin gudanar da ayyukan nukiliya a Dutsen Kolang, bayan da...
A yau Laraba ne aka kafa cibiyar binciken wayewar kai ta duniya a hukumance, wani dandali da aka tsara domin binciken ilimi a mabambantan bangarori, mai babban matsayi, wanda cibiyar nazarin kimiyyar zamantakewar al’umma ta kasar Sin ta kafa. A nan gaba kuma, cibiyar za ta aiwatar da ayyukan nazari, da bayyana shawara kan wayewar kan duniya, kuma za ta rubuta "Littafi mai bayyana ra’ayoyin manazarta game da musayar al'adu", da samar da dakin adana bayanai na binciken wayewar kan duniya da sauransu. Har ila yau, cibiyar za ta ci gaba da samar da sakamakon bincike mai inganci a fannoni masu muhimmanci, kamar ka'idodin wayewar kai, da kwatancen al'adu, da fasahar AI, da ci gaban al'adun duniya, da dogaro da manyan bukatun kasa bisa manyan tsare-tsare, domin samar da tushen tunani, da goyon bayan basira ga gina kyakkyawar makomar bil-Adam ta bai daya. (Amina Xu)
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da Kwamitin Haɗin Gwiwa na Hukumomi daban-daban domin yaƙi da matsalar shan...
Hukumar kula da makamashi ta kasar Sin ta ce jimilar man fetur da gas da Sin ta samar ya kai...
Wani uba da 'yarsa matashiya sun rasa rayukansu bayan sun faɗa cikin wata tsohuwar rijiya da aka daina amfani da...
Tawagar kasar Sin ta mika takarda mai dauke da matsayinta mai taken “Takardar Matsayin Kasar Sin kan Shugabancin Intanet a...
Shugaban kasar Sin, Xi Jinping ya yi kira da a kara kaimi wajen aiwatar da muhimmin aikin gina halaye nagari...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta gargaɗi al'umma da su guji biyan kuɗi ga kowa domin a saka su cikin...
Tsohon sakataren harkokin wajen kasar Amurka, Mike Pompeo, ya taba bayyana salon Amurka na tsoma baki a harkokin duniya da...
Ministan harkokin wajen kasar Sin, Wang Yi, ya bayyana a yau Talata cewa, ya kamata Sin da Turai su tsaya tsayin daka kan matsayar dangantakarsu ta hadin gwiwa, da kauce wa siyasantar da batutuwan da suka shafi tattalin arziki da cinikayya, da kuma zakewa kan batun tsaro a bangaren musaya, da yin aiki wajen samun bunkasar ciniki daidai-wa-daida cikin dogon zango. Wang, wanda kuma mamban ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da tawagar jam'iyyu ta majalisar yankin Turai karkashin jagorancin David McAllister, shugaban kwamitin kula da harkokin waje na majalisar, a nan birnin Beijing. (Abdulrazaq Yahuza Jere)
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.