Rahoton Bankin Duniya: Ci Gaban Tattalin Arzikin Kasar Sin Ya Dore
A yau Talata, Bankin Duniya ya fitar da sabon rahoton tattalin arzikin kasar Sin a Beijing, inda ya bayyana cewa...
A yau Talata, Bankin Duniya ya fitar da sabon rahoton tattalin arzikin kasar Sin a Beijing, inda ya bayyana cewa...
A halin da ake ciki yanzu haka, sassan yammacin Turai na fama da matsanancin yanayi na zafi, shi ma yankin...
Dan takarar gwamnan Jihar Kaduna na jam’iyyar ADC, Isa Ashiru Kudan, ya bayyana cewa ya ziyarci tsohon gwamnan jihar, Nasir...
A bana ake cika shekaru 30 tun bayan da kasar Sin ta rattaba hannu kan yarjejeniyar MDD ta kare dokar...
Lionel Messi ya jagoranci tawagar Argentina wajen doke kasar Egypt a wasan zagayen yan 16 da suka buga a filin...
Game da zargi da wasu gwamnatocin kasashe da dama suka yi, kan gwajin harba makamai masu linzami da kasar Sin...
Rundunar ’Yansandan Jihar Legas ta kama mutane 150 da ake zargi da aikata laifuka yayin wani samame da ta kai...
Yayin zaman muhawarar gaggawa ta majalissar kare hakkin bil’adama, karkashin babbar taron MDD karo na 62 da ya gudana tsakanin ranaikun 3 zuwa 6 ga watan nan na Yuli, dangane da halin da ake ciki wajen kare hakkin bil’adama a Al Ubayyid na jihar Kordofan ta arewa ta kasar Sudan, da yankunan dake makwaftaka da jihar, mataimakiyar shugaban tawagar Sin Li Xiaomei, ta fayyace matsayar Sin. Li Xiaomei, ta ce ya wajaba a kare muhimman hakkokin bil’adama na al’ummun kasar Sudan kamar hakkin rayuwa. Kazalika, ya dace sassan kasa da kasa su hada karfi waje guda, don shawo kan matsalolin keta hakkin bil’adama, da saukaka ainihin wahalhalun da jama’ar kasar ke fuskanta. Li Xiaomei, ta jaddada cewa ya dace dukkanin tattaunawar majalissar kare hakkin bil’adama ta gudana bisa umarni, da cikakkiyar martabawa ga ikon mulkin kai, da hadin kan al’ummu, da kare martabar yankunan Sudan. Bugu da kari, ya kamata majalisar kare hakkin bil’adama ta MDD ta saurari, da martaba ra’ayoyin kasashe masu nasaba, ta kuma ingiza rungumar dabarun warware matsaloli ta hanyar shawarwari da tattaunawa. (Saminu Alhassan)
Majalisar Dattawan Nijeriya ta bayyana matuƙar damuwa kan tabarbarewar harkokin tsaro a ƙasar, tana mai gargaɗin cewa sacewa da kashe...
Sakatare janar na kwamitin tsakiya na jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, kana shugaban kasar Xi Jinping ya ba da muhimmin...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.