ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, October 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ballon d’Or: Yamal Ya Lashe Kyautar Gwarzon Matashin Ɗan Wasa Karo Karo Na Uku A Jere

by Sadiq
22 minutes ago

Ɗan wasan gaba na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona, Lamine Yamal, ya lashe kyautar gwarzon matashin ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Ballon d’Or karo na uku a jere.

An ba Yamal kyautar ne a bikin bayar da kyaututtukan Ballon d’Or da aka gudanar a birnin Landan.

Manyan ’yan wasan ƙwallon ƙafa, ciki har da Michael Olise, Harry Kane da Kylian Mbappé, sun halarci bikin.

ADVERTISEMENT

Yamal ya taka muhimmiyar rawa wajen nasarorin Barcelona, inda ya taimaka wa ƙungiyar ta lashe gasar La Liga.

Haka kuma, matashin ɗan wasan yana daga cikin waɗanda aka yi zaton za su lashe kyautar gwarzon ɗan wasan duniya ta Ballon d’Or ta bana, sakamakon bajintar da ya nuna a wasanninsa.

LABARAI MASU NASABA

Dalilin da Ya Sa Harry Kane Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or

Akwai Ƙungiyoyin Ƙwallon Ƙafa Masu Rajista Fiye Da 500 A Kano – Ahlan

MASU ALAKA

Dalilin da Ya Sa Harry Kane Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or
Wasanni

Dalilin da Ya Sa Harry Kane Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or

October 27, 2026
Akwai Ƙungiyoyin Ƙwallon Ƙafa Masu Rajista Fiye Da 500 A Kano – Ahlan
Wasanni

Akwai Ƙungiyoyin Ƙwallon Ƙafa Masu Rajista Fiye Da 500 A Kano – Ahlan

October 26, 2026
EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United
Wasanni

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

October 24, 2026
Next Post
Gwamnan Katsina Ya Yi Allah-wadai Da Kisan Sheikh Masussuka, Ya Nemi A Gudanar Da Bincike

Gwamnan Katsina Ya Yi Allah-wadai Da Kisan Sheikh Masussuka, Ya Nemi A Gudanar Da Bincike

LABARAI MASU NASABA

Gwamnan Katsina Ya Yi Allah-wadai Da Kisan Sheikh Masussuka, Ya Nemi A Gudanar Da Bincike

Gwamnan Katsina Ya Yi Allah-wadai Da Kisan Sheikh Masussuka, Ya Nemi A Gudanar Da Bincike

October 27, 2026
Ballon d’Or: Yamal Ya Lashe Kyautar Gwarzon Matashin Ɗan Wasa Karo Karo Na Uku A Jere

Ballon d’Or: Yamal Ya Lashe Kyautar Gwarzon Matashin Ɗan Wasa Karo Karo Na Uku A Jere

October 27, 2026
Kotu Ta Hana Miji Magana Da Matarsa Tsawon Mako Biyu

Kotu Ta Tsare Wani Mutum Kan Zargin Barazanar Yaɗa Hotunan Tsiraicin Gwamnan Kano

October 27, 2026
’Yansanda Sun Tabbatar da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

’Yansanda Sun Tabbatar da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

October 27, 2026
Dalilin da Ya Sa Harry Kane Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or

Dalilin da Ya Sa Harry Kane Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or

October 27, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

October 26, 2026
Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

October 26, 2026
Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

October 26, 2026
Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

October 26, 2026
Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

October 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.