ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, November 4, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Bashin Da Ake Ci Na Barazana Ga Tattalin Arziƙin Nijeriya – Sanusi II

by Sadiq
37 minutes ago

Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya yi gargaɗin cewa yawan cin bashin da almubazzarancin kuɗaɗen gwamnati na iya kawo cikas ga ɗorewar tattalin arziƙin Nijeriya.

Sanusi ya ce biyan bashin da Nijeriya ke yi ya cinye kashi 124 cikin 100 na kuɗaɗen shigar Gwamnatin Tarayya a farkon rabin shekarar 2026, kamar yadda alkaluman Bankin Duniya suka nuna.

Da yake magana a wani taro a Abuja ranar Talata, ya buƙaci gwamnati ta rage kashe kuɗaɗen da ba su da muhimmanci, tare da mayar da hankali kan ɓangarorin wutar lantarki, noma, hanyoyi da fasaha.

ADVERTISEMENT

Ya amince cewa an samu wasu ci gaba a tattalin arziƙin ƙasar, ciki har da rage hauhawar farashin kayayyaki daga sama da kashi 30 zuwa kashi 14.5, da kuma ƙaruwar kuɗaɗen ajiyar ƙasashen waje zuwa dala biliyan 55.

Sai dai ya ce har yanzu da yawan daga cikin’yan Nijeriya ba su ga amfanin sauye-sauyen tattalin arziƙin ba.

LABARAI MASU NASABA

Za Mu Biya Ma’aikata Alawus ɗin Sufuri na Naira 70,000 — Gwamnatin Kebbi

APC Ta Musanta Zargin Kwankwaso Kan Cire Sunan Gwarzo A Jerin ‘Yan Takarar Gwamna A Kano

Sanusi ya kuma buƙaci gwamnati ta riƙa sauraron ƙorafe-ƙorafen jama’a dangane da batun talauci da tsadar rayuwa, maimakon ɗaukar su a matsayin suka game da shugabancinta.

A nasa ɓangaren, ɗan kasuwa Atedo Peterside ya ce Nijeriya na buƙatar bunkasar tattalin arziƙi cikin sauri domin samar da ayyukan yi da inganta rayuwar al’umma.

Shi ma tsohon shugaban Bankin Raya Ƙasashen Afirka, Akinwumi Adesina, ya buƙaci a ƙara zuba jari a fannin fasahar (AI) domin bunƙasa tattalin arziƙin Afirka.

MASU ALAKA

Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare
Manyan Labarai

Za Mu Biya Ma’aikata Alawus ɗin Sufuri na Naira 70,000 — Gwamnatin Kebbi

November 3, 2026
Yadda Na Sayar Da Kadarori Na Don Ɗaukar Nauyin Ɗalibai A Ƙasashen Waje – Kwankwaso
Manyan Labarai

APC Ta Musanta Zargin Kwankwaso Kan Cire Sunan Gwarzo A Jerin ‘Yan Takarar Gwamna A Kano

November 3, 2026
Tinubu
Manyan Labarai

An Buƙaci Tinubu Ya Dakatar Da Karɓar Bashi, Ya Bayyana Ayyukan Da Za A Gudanar

November 3, 2026

LABARAI MASU NASABA

Sanusi Ga ‘Yan Nijeriya: Ku Dora Wa Buhari Alhakin Matsatsin Tattalin Arziki Ba Tinubu Ba

Bashin Da Ake Ci Na Barazana Ga Tattalin Arziƙin Nijeriya – Sanusi II

November 4, 2026
Badakalar Rajistar Masu Zaɓe: Ezekwesili Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Mai Zaman Kansa

Badakalar Rajistar Masu Zaɓe: Ezekwesili Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Mai Zaman Kansa

November 4, 2026
Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet

Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet

November 3, 2026
Hanyar Abuja-Kaduna: Ci Gaban Aikin Gyara Ya Farfaɗo Da Fatan Matafiya

Hanyar Abuja-Kaduna: Ci Gaban Aikin Gyara Ya Farfaɗo Da Fatan Matafiya

November 3, 2026
An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

November 3, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Za Mu Biya Ma’aikata Alawus ɗin Sufuri na Naira 70,000 — Gwamnatin Kebbi

November 3, 2026
Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa

Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa

November 3, 2026
Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin

Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin

November 3, 2026
Yadda Na Sayar Da Kadarori Na Don Ɗaukar Nauyin Ɗalibai A Ƙasashen Waje – Kwankwaso

APC Ta Musanta Zargin Kwankwaso Kan Cire Sunan Gwarzo A Jerin ‘Yan Takarar Gwamna A Kano

November 3, 2026
An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

November 3, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.