ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 2, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Bautawa Jama’a-Mabudin Fahimtar Ayyukan JKS

by CGTN Hausa
2 hours ago
JKS

LABARAI MASU NASABA

Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?

Ma’aunin JKS Na Zabar Mambobi Da Jami’anta

Me ya sa manufofin kasashe da dama suke juyawa akai-akai bisa zabukan jam’iyyu, kuma me ya sa ake dakatar da wasu manyan ayyukan jin dadin jama’a yayin da ake tsaka da yinsu? Kazalika me ya sa Sin ta iya dagewa kan tsari guda daya har zuwa karshe, kuma a kullum take dora muhimmanci sosai kan moriyar jama’a har ta sanya ta a gaban komai? Amsar ita ce burinta tun daga farko wato bautawa jama’a, wanda shi ne mabudin fahimtar ayyukan da jam’iyyar kwaminis ta Sin JKS ke gudanarwa.

Tun daga kafuwarta, JKS ta tsai da tafarkinta, wanda ba wai kawai yana nufin gudanar da ayyuka a halin yanzu yadda ya kamata ba, har da dora matukar muhimmanci kan bautawa jama’a a duk fadin duniya, matakin da ya sa jam’iyyar take mai da ayyukan amfanawa jama’a da farfado da al’ummar Sinawa har da neman hadin kan duniya, a matsayin burinta da alkiblarta na dogon lokaci, kuma tana tafiyar da ci gaban kasa bisa wannan babbar manufa da ta shafi gajere da matsakaici da dogon lokaci.

Alkiblar JKS mai dorewa kuma mai inganci ta bayyana halayenta na gudanar da ayyukanta. Matakin kuma ya zama mabudin fahimtar dalilin da ya sa JKS ke iya samun gaggarumin ci gaba.(Amina Xu)

ADVERTISEMENT
JKS
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ma’aunin JKS Na Zabar Mambobi Da Jami’anta
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Jinping Ya Tattauna Da Sultan Na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata

MASU ALAKA

Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?
Daga Birnin Sin

Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?

November 2, 2026
Ma’aunin JKS Na Zabar Mambobi Da Jami’anta
Daga Birnin Sin

Ma’aunin JKS Na Zabar Mambobi Da Jami’anta

November 2, 2026
Xi Jinping Ya Tattauna Da Sultan Na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Tattauna Da Sultan Na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said

November 2, 2026
Next Post
Tinubu

Zama Shugaban Nijeriya Babbar Ni’ima Ce Daga Allah — Tinubu

LABARAI MASU NASABA

‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

’Yansanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Wayoyin Lantarki A Gombe

November 2, 2026
Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?

Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?

November 2, 2026
Tinubu

Zama Shugaban Nijeriya Babbar Ni’ima Ce Daga Allah — Tinubu

November 2, 2026
Bautawa Jama’a-Mabudin Fahimtar Ayyukan JKS

Bautawa Jama’a-Mabudin Fahimtar Ayyukan JKS

November 2, 2026
‘Yan Ta’adda Sun Yi Wa Tawagar ’Yansanda Kwanton Ɓauna A Hanyar Zamfara

‘Yan Ta’adda Sun Yi Wa Tawagar ’Yansanda Kwanton Ɓauna A Hanyar Zamfara

November 2, 2026
Ma’aunin JKS Na Zabar Mambobi Da Jami’anta

Ma’aunin JKS Na Zabar Mambobi Da Jami’anta

November 2, 2026
Kano: An Kama ’Yan Kasuwa Bisa Zargin Ƙoƙarin Sauya Ranar Ƙarewar Amfanin Wata Madara

Kano: An Kama ’Yan Kasuwa Bisa Zargin Ƙoƙarin Sauya Ranar Ƙarewar Amfanin Wata Madara

November 2, 2026
Xi Jinping Ya Tattauna Da Sultan Na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said

Xi Jinping Ya Tattauna Da Sultan Na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said

November 2, 2026
Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

November 2, 2026
Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani

Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani

November 2, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.