ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 2, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

’Yansanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Wayoyin Lantarki A Gombe

by Sulaiman
53 minutes ago

Rundunar ’Yansandan Jihar Gombe ta kama wani mutum mai shekaru 29, mai suna Ahijo Boyi, bisa zargin lalata manyan layukan lantarki da satar wayoyinsu.

Rundunar ta kuma kwato naɗe-naɗen wayoyin lantarki guda huɗu da ake zargin an sace ne daga hannun wanda ake zargin.

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, DSP Buhari Abdullahi, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Litinin a Gombe.

ADVERTISEMENT

Ya ce an kama Boyi, mazaunin unguwar Burundi da ke ƙaramar hukumar Akko, ne da misalin ƙarfe 9 na safe ranar 31 ga Oktoba, 2026, yayin sintirin jami’an ’yansanda tare da taimakon wasu mazauna yankin.

Binciken farko ya nuna cewa an lalata layin wutar lantarkin ne daga yankin rundunar sojin 301 Army Artillery Regiment zuwa yankin Gona da ke cikin Jihar Gombe.

LABARAI MASU NASABA

Zama Shugaban Nijeriya Babbar Ni’ima Ce Daga Allah — Tinubu

‘Yan Ta’adda Sun Yi Wa Tawagar ’Yansanda Kwanton Ɓauna A Hanyar Zamfara

Rundunar ta ce tana ci gaba da gudanar da bincike domin gano cikakken bayani kan lamarin.

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Zama Shugaban Nijeriya Babbar Ni’ima Ce Daga Allah — Tinubu
  • Sulaiman
    ‘Yan Ta’adda Sun Yi Wa Tawagar ’Yansanda Kwanton Ɓauna A Hanyar Zamfara
  • Sulaiman
    Kano: An Kama ’Yan Kasuwa Bisa Zargin Ƙoƙarin Sauya Ranar Ƙarewar Amfanin Wata Madara
  • Sulaiman
    Gobara Ta Lalata Shaguna da Gine-gine 110 a Kasuwar Katako ta Kano

MASU ALAKA

Tinubu
Manyan Labarai

Zama Shugaban Nijeriya Babbar Ni’ima Ce Daga Allah — Tinubu

November 2, 2026
‘Yan Ta’adda Sun Yi Wa Tawagar ’Yansanda Kwanton Ɓauna A Hanyar Zamfara
Labarai

‘Yan Ta’adda Sun Yi Wa Tawagar ’Yansanda Kwanton Ɓauna A Hanyar Zamfara

November 2, 2026
Kano: An Kama ’Yan Kasuwa Bisa Zargin Ƙoƙarin Sauya Ranar Ƙarewar Amfanin Wata Madara
Manyan Labarai

Kano: An Kama ’Yan Kasuwa Bisa Zargin Ƙoƙarin Sauya Ranar Ƙarewar Amfanin Wata Madara

November 2, 2026
Next Post
Shugaba Xi Jinping Ya Ba Da Umarni Game Da Aikin Daidaita Yanayin Rawayan Kogi

‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

’Yansanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Wayoyin Lantarki A Gombe

November 2, 2026
Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?

Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?

November 2, 2026
Tinubu

Zama Shugaban Nijeriya Babbar Ni’ima Ce Daga Allah — Tinubu

November 2, 2026
Bautawa Jama’a-Mabudin Fahimtar Ayyukan JKS

Bautawa Jama’a-Mabudin Fahimtar Ayyukan JKS

November 2, 2026
‘Yan Ta’adda Sun Yi Wa Tawagar ’Yansanda Kwanton Ɓauna A Hanyar Zamfara

‘Yan Ta’adda Sun Yi Wa Tawagar ’Yansanda Kwanton Ɓauna A Hanyar Zamfara

November 2, 2026
Ma’aunin JKS Na Zabar Mambobi Da Jami’anta

Ma’aunin JKS Na Zabar Mambobi Da Jami’anta

November 2, 2026
Kano: An Kama ’Yan Kasuwa Bisa Zargin Ƙoƙarin Sauya Ranar Ƙarewar Amfanin Wata Madara

Kano: An Kama ’Yan Kasuwa Bisa Zargin Ƙoƙarin Sauya Ranar Ƙarewar Amfanin Wata Madara

November 2, 2026
Xi Jinping Ya Tattauna Da Sultan Na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said

Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci