ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 2, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ma’aunin JKS Na Zabar Mambobi Da Jami’anta

by CGTN Hausa
1 hour ago
JKS

Matakin gargajiya da kowa ya sani na zabar kwararru a tarihin Sin shi ne “Malam Bole ya zabi dawaki”, inda aka kwatanta yadda masani mai suna Bole ya dogaro da kwarewarsa da idon basira wajen zabar dawaki masu iya gudu, da aikin zabar kwararru.

Sai dai jam’iyyar kwaminis ta Sin JKS ta yi watsi da wannan tsarin da aka saba, kuma ta kirkiri sabon tsarin zabar jami’ai na “zabar jami’ai bisa ayyukan da suka gudanar a fagen aikinsu a wurare daban-daban a fadin kasar Sin”, inda ake iya auna kwarewarsu bisa sakamakon aikinsu na hakika da yadda suka magance matsaloli.

Wannan tsari yana da muhimman ka’idoji 3 da dole ne a bi, wato biyayya ga jama’a da jam’iyyar da hana karbar hanci da rashawa da bin ka’idoji, kana da sauke nauyin dake wuyansu yadda ya kamata, wadanda su ne ma’aunin JKS na zabar jami’anta.

ADVERTISEMENT

Wannan ma’auni, ba ma kawai ya gina tsarin horar da jami’ai da kwararru mai sigar musamman ta Sin ba, ya kuma ba da shawara irin ta Sin ga gwamnatocin jam’iyyu a kasashen duniya wajen inganta kwarewar jami’ansu.

Daga kafa ma’auni mai muhimman ka’idoji 3 zuwa zabar kwararru a fagen aikinsu, har zuwa tattara manyan kwararru a duk fadin kasar, wannan tsarin zabar jami’ai da ya samo asali daga al’adun gargajiya na Sin, ya kuma dace da bukatun zamani, yana kuma ci gaba da inganta kwarewar jami’ai, da ba da tallafi mai karfi wajen zamanantar da kasar Sin da farfado da al’ummar kasar.(Amina Xu)

LABARAI MASU NASABA

Xi Jinping Ya Tattauna Da Sultan Na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said

Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata

JKS
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Taron Ranar Biranen Duniya

MASU ALAKA

Xi Jinping Ya Tattauna Da Sultan Na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Tattauna Da Sultan Na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said

November 2, 2026
Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata
Daga Birnin Sin

Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata

November 1, 2026
Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi
Daga Birnin Sin

Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi

November 1, 2026
Next Post
‘Yan Ta’adda Sun Yi Wa Tawagar ’Yansanda Kwanton Ɓauna A Hanyar Zamfara

'Yan Ta’adda Sun Yi Wa Tawagar ’Yansanda Kwanton Ɓauna A Hanyar Zamfara

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Ta’adda Sun Yi Wa Tawagar ’Yansanda Kwanton Ɓauna A Hanyar Zamfara

‘Yan Ta’adda Sun Yi Wa Tawagar ’Yansanda Kwanton Ɓauna A Hanyar Zamfara

November 2, 2026
Ma’aunin JKS Na Zabar Mambobi Da Jami’anta

Ma’aunin JKS Na Zabar Mambobi Da Jami’anta

November 2, 2026
Kano: An Kama ’Yan Kasuwa Bisa Zargin Ƙoƙarin Sauya Ranar Ƙarewar Amfanin Wata Madara

Kano: An Kama ’Yan Kasuwa Bisa Zargin Ƙoƙarin Sauya Ranar Ƙarewar Amfanin Wata Madara

November 2, 2026
Xi Jinping Ya Tattauna Da Sultan Na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said

Xi Jinping Ya Tattauna Da Sultan Na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said

November 2, 2026
Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

November 2, 2026
Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani

Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani

November 2, 2026
Shin Wannan Ce Shekarar Da “Kano Pillars” Za Su Sake Lashe Kofin NPFL?

Shin Wannan Ce Shekarar Da “Kano Pillars” Za Su Sake Lashe Kofin NPFL?

November 2, 2026
Yusuf Ya Miƙa Sunan Sunusi Bature Da Tsohon Kakakin Majalisa Gani Domin Naɗa Su Kwamishinoni

Yusuf Ya Miƙa Sunan Sunusi Bature Da Tsohon Kakakin Majalisa Gani Domin Naɗa Su Kwamishinoni

November 2, 2026
INEC Ta Fara Gyaran Rajistar Masu Zaɓe Bayan Zargin Amfani Da Hotunan AI

Zaɓen 2027: Shin INEC Za Ta Iya Dawo Da Aminci A Zukatan Jama’a Kan Bayyanar Rajistar Zaɓe Ta AI?

November 2, 2026
Ba Za Mu Yarda Da Maguɗin Zaɓe Ba – Dino Melaye Ya Gargaɗi INEC

Ba Za Mu Yarda Da Maguɗin Zaɓe Ba – Dino Melaye Ya Gargaɗi INEC

November 2, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.