ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

CBN Ya Soke Lasisin Bankunan Microfinance 46

by Sulaiman
2 months ago
Noma

Babban Bankin Nijeriya, (CBN), ya soke lasisin aiki na bankunan Microfinance guda 46 a ranar Laraba, yana mai cewa cibiyoyin kuɗin sun gaza cika ƙa’idojin doka da na hukumar da ake buƙata domin ci gaba da gudanar da ayyukansu.

Mukaddashiyar Daraktar Sashen Hulɗa da Jama’a ta CBN, Hakama Sidi-Ali, ta bayyana hakan a cikin wata sanarwa cewa, soke lasisin ya fara aiki ne daga ranar 1 ga Yulin 2026, bisa tanade-tanaden Sashe na 12 da na 13 na Dokar Bankuna da Sauran Cibiyoyin Kuɗi (BOFIA) ta shekarar 2020.

Ta bayyana cewa, Gwamnan Babban Bankin Nijeriya, Olayemi Cardoso, ya amince da hukuncin a matsayin wani ɓangare na ƙoƙarin kare daidaiton tsarin kuɗi na ƙasa, kare masu ajiya, da kuma tabbatar da bin ƙa’idojin da aka gindaya.

ADVERTISEMENT

Bankunan da abin ya shafa sun haɗa da:

1- Minji-Se Churchill MFB – Jihar Ribas 2- Merchant MFB – Jihar Abia 3- Janmaa MFB – Jihar Kwara 4- Busu MFB – Jihar Neja 5- Gold MFB – Jihar Legas 6- Zain MFB (Dawakin Tofa MFB) – Jihar Kano 7- Bompai MFB – Jihar Kano 8- Ajwa MFB – Jihar Kano 9- Now Now Digital MFB – Jihar Kano 10- Crystabel Microfinance Bank – Jihar Bayelsa 11- Chanelle MFB – Jihar Legas 12- Abia SME MFB – Jihar Abia 13- Kamba MFB – Jihar Kebbi 14- Iwade MFB – Jihar Ogun 15- Winview MFB – Abuja 16- Zuru MFB – Jihar Kebbi 17- Minjibir MFB – Jihar Kano 18- Shanono MFB – Jihar Kano 19- Sumaila MFB – Jihar Kano 20- Rimin Gado MFB – Jihar Kano 21- Mwaghavul MFB – Jihar Filato 22- Sycamore MFB – Jihar Kano 23- TOFA MFB – Jihar Kano 24- Safegate MFB – Jihar Legas 25- Creekline MFB – Jihar Delta 26- Bestar MFB – Jihar Oyo 27- Livingspring MFB – Jihar Kuros Riba 28- Apple MFB – Jihar Ogun 29- Stanford MFB – Uyo, Jihar Akwa Ibom 30- Frontline MFB – Jihar Anambra 31- Zafec MFB – Jihar Kaduna 32- Supreme MFB – Jihar Legas 33- Bejin-Doko MFB – Jihar Neja 34- Kanopoly MFB – Jihar Kano 35- Bellbank MFB (Tsanyawa MFB) – Jihar Kano 36- Yeneng MFB – Jihar Filato 37- Creditville MFB – Jihar Legas 38- MBAG MFB – Jihar Legas 39- Straight Sahara MFB – Jihar Benuwe 40- Our Pass MFB – Jihar Ondo 41- VERDANT MFB – Jihar Legas 42- Basawa MFB – Jihar Kaduna 43- Casha MFB – Abuja 44- Esteem MFB – Jihar Kano 45- Enterpreneur MFB – Jihar Legas 46- Avantus MFB – Jihar Osun

LABARAI MASU NASABA

Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Makiyaya Sun Yi Asarar Shanu 200,000 Ta Dalilin Rikice-Rikice – MACBAN

Wannan mataki na CBN na zuwa ne a daidai lokacin da bankin ke ƙara ƙaimi wajen tabbatar da cewa bankuna da cibiyoyin kuɗi suna bin ƙa’idojin gudanarwa domin kare masu ajiya da kuma tabbatar da dorewar tsarin kuɗi a Nijeriya.

CBN
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi
  • Sulaiman
    An Samu Babban Sakamako Kan Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Na Duniya
  • Sulaiman
    Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin
  • Sulaiman
    Gwamna Uba Sani Ya Amince Da Ƙarin Albashi Ga Ma’aikatan KASU

MASU ALAKA

Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom
Labarai

Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom
Labarai

Makiyaya Sun Yi Asarar Shanu 200,000 Ta Dalilin Rikice-Rikice – MACBAN

September 13, 2026
CBN
Labarai

Malamai Da Limamai 3,000 Sun Yi Addu’ar Zaman Lafiya Da Nasarar Tinubu A 2027

September 13, 2026
Next Post
Hukumar CIDCA Ta Ce Taimakawa Fannin Wasanni Wani Muhimmin Dandali Ne Na Hadin Gwiwa Mai Amfani Tsakanin Sin Da Afirka

Hukumar CIDCA Ta Ce Taimakawa Fannin Wasanni Wani Muhimmin Dandali Ne Na Hadin Gwiwa Mai Amfani Tsakanin Sin Da Afirka

LABARAI MASU NASABA

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Makiyaya Sun Yi Asarar Shanu 200,000 Ta Dalilin Rikice-Rikice – MACBAN

September 13, 2026
CBN

Farashin Man Fetur Ya Sake Tashi A Abuja

September 13, 2026
Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi

Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi

September 13, 2026
CBN

Malamai Da Limamai 3,000 Sun Yi Addu’ar Zaman Lafiya Da Nasarar Tinubu A 2027

September 13, 2026
An Samu Babban Sakamako Kan Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Na Duniya

An Samu Babban Sakamako Kan Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Na Duniya

September 13, 2026
Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin

Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin

September 13, 2026
CBN

An Gudanar Da Sallar Zana’idar Tsohon Gwamnan Gongola

September 13, 2026
Yajin Aikin ASUU: Malaman Jami’ar Jihar Kaduna Sun Bijirewa El-rufa’i

Gwamna Uba Sani Ya Amince Da Ƙarin Albashi Ga Ma’aikatan KASU

September 13, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.