ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, October 31, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne

by CGTN Hausa
4 hours ago
Christine

Kwanan baya, wata wakiliyar kafar CMG ta yi hira da Madam Christine Lagarde, shugabar babban banki na tsakiya na nahiyar Turai, a birnin Bankok na kasar Thailand, inda Madam Lagarde ta jinjina wa kasar Sin bisa nasarar da ta samu a fannin rage talauci.

Yayin da Lagarde ta ambaci sakamakon da kasar Sin ta samu a fannin raya kasa, ta ce Sin ta yi kokarin daukar matakan rage talauci, bisa hadin gwiwar daukacin al’ummun kasar, inda ta fitar da daruruwan miliyoyin mutanen kasar daga kangin talauci. Hakan ya kasance babbar nasara mai matukar burgewa.

Ban da haka, Madam Lagarde ta kara da cewa, a bangaren tinkarar barazanar sauyawar yanayi a duniya, kasar Sin ta dora muhimmanci kan tsabtace iska da ruwa, da aikin tattara shara da tsarin bola-jari, ta yadda a wannan bangare ma ta samu gamsassun sakamako.

ADVERTISEMENT

Sa’an nan, wani aikin da kasar Sin da kungiyar kasashen Turai (EU) suka yi a kwanan baya, shi ne gudanar da taro na 2 a karkashin tsarin tattaunawar Sin da EU kan harkokin ciniki da zuba jari a birnin Beijing na kasar Sin, inda bangarorin 2 suka cimma daidaito kan harkoki 16 masu nasaba da fannonin kayyade fitar da kayayyaki, da garam-bawul da ake yi a kungiyar ciniki ta duniya WTO, da cinikiyya da zuba jari, da dai makamantansu. Dangane da wannan taro, Madam Lagarde ta ce, sakamakon da aka samu wajen taron suna da ma’anar musamman, saboda sun shaida cewa ana iya gudanar da tattaunawa yadda ake bukata tsakanin bangarorin Sin da EU.

Madam Lagarde ta kara da cewa, dukkan bangarorin Sin da EU suna daukar matakai ne bisa muradin tabbatar da moriyarsu. Saboda haka, yayin da kasar Sin ke neman fitar da karin kayayyakinta zuwa ketare, za ta dora muhimmanci kan kasashen Turai, wadanda suke da wani babban kaso na manyan kasuwannin duniya.

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Nuna Rashin Jin Dadi Ga Amurka Bisa Matsa Kaimin Jefa Kuri’a Kan Daftarin Tawagar MINURSO

Gudanar Da Shugabanci Bisa Bin Cikakken Tsari A Jam’iyya: Darussa Ga Duniya Daga Jam’iyyar Kwaminis Ta Sin

A sa’i daya kuma, dimbin kamfanonin kasashen Turai suna zuba jari a kasar Sin, inda suka kafa rassansu, da kantunan sayar da kaya, gami da cibiyoyin kere-kere. Hakan ya shaida cewa, bangarorin Sin da EU suna da moriyar nau’in bai daya, kamar yadda Madam Lagarde ta bayyana. (Bello Wang)

Christine
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Nuna Rashin Jin Dadi Ga Amurka Bisa Matsa Kaimin Jefa Kuri’a Kan Daftarin Tawagar MINURSO
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Gudanar Da Shugabanci Bisa Bin Cikakken Tsari A Jam’iyya: Darussa Ga Duniya Daga Jam’iyyar Kwaminis Ta Sin
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar

    Peng Liyuan Ta Yi Hira Da Uwargidan Shugaban Kasar Jamus

MASU ALAKA

Sin Ta Nuna Rashin Jin Dadi Ga Amurka Bisa Matsa Kaimin Jefa Kuri’a Kan Daftarin Tawagar MINURSO
Daga Birnin Sin

October 31, 2026
Gudanar Da Shugabanci Bisa Bin Cikakken Tsari A Jam’iyya: Darussa Ga Duniya Daga Jam’iyyar Kwaminis Ta Sin
Daga Birnin Sin

Gudanar Da Shugabanci Bisa Bin Cikakken Tsari A Jam’iyya: Darussa Ga Duniya Daga Jam’iyyar Kwaminis Ta Sin

October 31, 2026
Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar
Daga Birnin Sin

Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar

October 31, 2026
Next Post
’Yansanda Sun Tabbatar Da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

Sheikh Masussuka: Malaman Zaria Sun Bukaci Jami’an Tsaro Su Cafko Wadanda Suka Aikata Laifin

LABARAI MASU NASABA

Brighton Ta Kwashi Maki Uku A Hannun Manchester City

Brighton Ta Kwashi Maki Uku A Hannun Manchester City

October 31, 2026
Sin Ta Nuna Rashin Jin Dadi Ga Amurka Bisa Matsa Kaimin Jefa Kuri’a Kan Daftarin Tawagar MINURSO

Sin Ta Nuna Rashin Jin Dadi Ga Amurka Bisa Matsa Kaimin Jefa Kuri’a Kan Daftarin Tawagar MINURSO

October 31, 2026
Gudanar Da Shugabanci Bisa Bin Cikakken Tsari A Jam’iyya: Darussa Ga Duniya Daga Jam’iyyar Kwaminis Ta Sin

Gudanar Da Shugabanci Bisa Bin Cikakken Tsari A Jam’iyya: Darussa Ga Duniya Daga Jam’iyyar Kwaminis Ta Sin

October 31, 2026
’Yansanda Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 Tare Da Daƙile Hari A Zamfara

’Yansanda Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 Tare Da Daƙile Hari A Zamfara

October 31, 2026
Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar

Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar

October 31, 2026
’Yansanda Sun Tabbatar Da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

Sheikh Masussuka: Malaman Zaria Sun Bukaci Jami’an Tsaro Su Cafko Wadanda Suka Aikata Laifin

October 31, 2026
Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne

Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne

October 31, 2026
Cutar Ebola Ta Ɓulla A Nijeriya

Da Ɗumi-ɗumi: An Gano Mutane 2 Da Ake Zargi Na Ɗauke Da Ebola A Arewa Maso Gabas – NCDC

October 31, 2026
NLC Ta Matsawa Gwamnonin Jihohi Lamba Kan Tallafin Sufuri ₦70,000

Ɗan Atiku Ya Yi Alƙawarin Ba Da Motoci 10 Don Yaƙin Zaɓen Tinubu

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci