ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, October 31, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gudanar Da Shugabanci Bisa Bin Cikakken Tsari A Jam’iyya: Darussa Ga Duniya Daga Jam’iyyar Kwaminis Ta Sin

by CGTN Hausa
1 hour ago
Sin

Taron cikakken zama na biyar na Kwamitin Tsakiya na 20 na Jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin (JKS), wanda aka gudanar kwanan nan a birnin Beijing, ya bai wa duniya damar fahimtar muhimman abubuwa game da yadda ake gudanar da “shugabanci a kasar Sin”.

Daya daga cikin muhimman sakamakon wannan babban taro shi ne amincewa da “Shawarar kwamitin tsakiya na JKS kan wasu muhimman batutuwa da suka shafi ci gaba da karfafa gudanar da shugabancin kai bisa bin cikakken tsari na jam’iyyar,” wadda ta shimfida tsarin dabarun ci gaba da zurfafa aiwatar da wannan manufa yadda ya kamata.

Tun daga shekarar 2012, hukumomin binciken ladabtarwa da na sa-ido a kasar Sin, sun fara sauraron kararraki miliyan 8.105, tare da daukar matakan ladabtarwa kan mutane miliyan 7.922. Wannan ya nuna wa duniya jarumta da kuma karfin ikon JKS wajen yaki da cin hanci da rashawa.

ADVERTISEMENT

Tun daga tsarawa da kuma sake duba dokoki daban-daban na cikin jam’iyya, har zuwa zurfafa yin kwaskwarima a tsarin binciken ladabtarwa da sa-ido, JKS ta ci gaba da habaka tsarin zamanantar da shugabancin kasa da inganta kwazon aiki a kasar Sin.

Ta haka, ta samar da wani tsari ko misali ga jam’iyyun siyasa a duk fadin duniya, wanda zai taimaka musu wajen tunkarar kalubalen “rudanin tafiyar da shugabanci” . (Abdulrazaq Yahuza Jere)

LABARAI MASU NASABA

Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar

Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne

Sin
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Peng Liyuan Ta Yi Hira Da Uwargidan Shugaban Kasar Jamus

    Sin Ta Bayyana Matukar Adawa Da Matakin Amurka Na Yunkurin Dakile Kamfanonin Hada-hadar Sadarwa Na Kasar

MASU ALAKA

Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar
Daga Birnin Sin

October 31, 2026
Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne
Daga Birnin Sin

Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne

October 31, 2026
Peng Liyuan Ta Yi Hira Da Uwargidan Shugaban Kasar Jamus
Daga Birnin Sin

Peng Liyuan Ta Yi Hira Da Uwargidan Shugaban Kasar Jamus

October 31, 2026

LABARAI MASU NASABA

Gudanar Da Shugabanci Bisa Bin Cikakken Tsari A Jam’iyya: Darussa Ga Duniya Daga Jam’iyyar Kwaminis Ta Sin

Gudanar Da Shugabanci Bisa Bin Cikakken Tsari A Jam’iyya: Darussa Ga Duniya Daga Jam’iyyar Kwaminis Ta Sin

October 31, 2026
’Yansanda Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 Tare Da Daƙile Hari A Zamfara

’Yansanda Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 Tare Da Daƙile Hari A Zamfara

October 31, 2026
Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar

Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar

October 31, 2026
’Yansanda Sun Tabbatar Da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

Sheikh Masussuka: Malaman Zaria Sun Bukaci Jami’an Tsaro Su Cafko Wadanda Suka Aikata Laifin

October 31, 2026
Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne

Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne

October 31, 2026
Cutar Ebola Ta Ɓulla A Nijeriya

Da Ɗumi-ɗumi: An Gano Mutane 2 Da Ake Zargi Na Ɗauke Da Ebola A Arewa Maso Gabas – NCDC

October 31, 2026
NLC Ta Matsawa Gwamnonin Jihohi Lamba Kan Tallafin Sufuri ₦70,000

Ɗan Atiku Ya Yi Alƙawarin Ba Da Motoci 10 Don Yaƙin Zaɓen Tinubu

Sojoji Sun Hallaka Ƴan Ta’adda 6, Sun Kama Mutane 11 Da Ake Zargin Haɗin Kai Da Su

An Kuɓutar Da Malaman Addinin Musulunci 3 Da Aka Sace A Zamfara

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci