ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, October 31, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar

by CGTN Hausa
55 minutes ago

LABARAI MASU NASABA

Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne

Peng Liyuan Ta Yi Hira Da Uwargidan Shugaban Kasar Jamus

Idan ake maida aikin gudanar da harkokin kasa a matsayin wani wasan kide-kide, tsarin dimokuradiyya mai sauraron al’umma da mika shawararsu ga shugabanni zai kasance ka’idar tafiyar da harkokin tawagar wasan kide-kiden.

Cikin tawagar take kide-kide, kowane mai wasan kida yana iya gwada kwarewarsa, hakan yana nufin cikakken demokuradiyya. Amma ya kamata dukkan membobin tawagar su saurari mai ba da umurni da yin hadin gwiwa tare, wannan shi ne sauraron al’umma da mika shawararsu ga shugabanni.

Tsarin dimokuradiyya mai sauraron al’umma da mika shawararsu ga shugabanni shi ne tushen ka’idar aiwatar da ayyukan jam’iyyar kwaminis ta Sin, da ba da jagoranci kan harkokin jam’iyyar, wanda yake da karfi da amfani tare da shaida basirar kasar Sin wajen gudanar da harkokin kasar.

ADVERTISEMENT

Tsarin dimokuradiyya mai sauraron al’umma da mika shawararsu ga shugabanni, ba ya nufin cikakken samun ‘yanci ko cikakken bin umurnin shugabanni, yana nufin jin ra’ayoyin jama’a don mika shawararsu ga shugabanni, da kuma tabbatar da gudanar da harkokin kasa yadda ya kamata. An shaida cewa, tsarin, mai daidaita harkokin jama’a da kasa da tabbatar da zaman lafiya da kiyaye zamantakewar al’ummar kasa, tsari ne mai inganci. (Zainab Zhang)

CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Peng Liyuan Ta Yi Hira Da Uwargidan Shugaban Kasar Jamus
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Bayyana Matukar Adawa Da Matakin Amurka Na Yunkurin Dakile Kamfanonin Hada-hadar Sadarwa Na Kasar
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Shugaba Xi Jinping Ya Gana Da Shugaban Kasar Switzerland

MASU ALAKA

Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne
Daga Birnin Sin

Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne

October 31, 2026
Peng Liyuan Ta Yi Hira Da Uwargidan Shugaban Kasar Jamus
Daga Birnin Sin

Peng Liyuan Ta Yi Hira Da Uwargidan Shugaban Kasar Jamus

October 31, 2026
Sin Ta Bayyana Matukar Adawa Da Matakin Amurka Na Yunkurin Dakile Kamfanonin Hada-hadar Sadarwa Na Kasar
Daga Birnin Sin

Sin Ta Bayyana Matukar Adawa Da Matakin Amurka Na Yunkurin Dakile Kamfanonin Hada-hadar Sadarwa Na Kasar

October 30, 2026
Next Post
’Yansanda Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 Tare Da Daƙile Hari A Zamfara

’Yansanda Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 Tare Da Daƙile Hari A Zamfara

LABARAI MASU NASABA

’Yansanda Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 Tare Da Daƙile Hari A Zamfara

’Yansanda Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 Tare Da Daƙile Hari A Zamfara

October 31, 2026
Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar

Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar

October 31, 2026
’Yansanda Sun Tabbatar Da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

Sheikh Masussuka: Malaman Zaria Sun Bukaci Jami’an Tsaro Su Cafko Wadanda Suka Aikata Laifin

October 31, 2026
Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne

Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne

October 31, 2026
Cutar Ebola Ta Ɓulla A Nijeriya

Da Ɗumi-ɗumi: An Gano Mutane 2 Da Ake Zargi Na Ɗauke Da Ebola A Arewa Maso Gabas – NCDC

October 31, 2026
NLC Ta Matsawa Gwamnonin Jihohi Lamba Kan Tallafin Sufuri ₦70,000

NLC Ta Matsawa Gwamnonin Jihohi Lamba Kan Tallafin Sufuri ₦70,000

October 31, 2026
Ɗan Atiku Ya Yi Alƙawarin Ba Da Motoci 10 Don Yaƙin Zaɓen Tinubu

Ɗan Atiku Ya Yi Alƙawarin Ba Da Motoci 10 Don Yaƙin Zaɓen Tinubu

October 31, 2026
Sojoji Sun Hallaka Ƴan Ta’adda 6, Sun Kama Mutane 11 Da Ake Zargin Haɗin Kai Da Su

Sojoji Sun Hallaka Ƴan Ta’adda 6, Sun Kama Mutane 11 Da Ake Zargin Haɗin Kai Da Su

October 31, 2026
An Kuɓutar Da Malaman Addinin Musulunci 3 Da Aka Sace A Zamfara

An Kuɓutar Da Malaman Addinin Musulunci 3 Da Aka Sace A Zamfara

October 31, 2026
Mutane 38 Sun Kamu Da Wata Sabuwar Cuta Da Ba A Gano Irinta Ba A Zamfara

Mutane 38 Sun Kamu Da Wata Sabuwar Cuta Da Ba A Gano Irinta Ba A Zamfara

October 31, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.