ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, October 31, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Nuna Rashin Jin Dadi Ga Amurka Bisa Matsa Kaimin Jefa Kuri’a Kan Daftarin Tawagar MINURSO

by CGTN Hausa
1 hour ago

LABARAI MASU NASABA

Gudanar Da Shugabanci Bisa Bin Cikakken Tsari A Jam’iyya: Darussa Ga Duniya Daga Jam’iyyar Kwaminis Ta Sin

Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar

Zaunannen wakilin Sin dake MDD Fu Cong ya yi jawabi bayan da kwamitin sulhun MDD ya jefa kuri’a kan daftarin ba da iznin tsawaita wa’adin tawagar musamman ta MDD dake yankin yammacin Sahara wato MINURSO, inda ya nuna rashin jin dadi ga kasar Amurka domin ta kara matsa kaimin jefa kuri’a kan daftarin.Fu Cong ya bayyana cewa, kasar Sin ta jefa kuri’ar janye jiki daga daftarin da Amurka ta gabatar.

A cikin shekarun baya-bayan nan, tawagar MINURSO ta taka muhimmiyar rawa wajan tabbatar da zaman lafiya da tsaron fararen hula a yankin. Kasar Sin ta nuna goyon baya ga tsawaita wa’adinta har na tsawon shekara daya.

Amma abin bakin ciki shi ne daftarin da kasar Amurka ta gabatar bai shafi kulawar bangarori daban daban ba. Bisa yanayin tinkarar matsaloli da dama da bangarori daban daban suka nuna wa daftarin, kasar Amurka ta sa kaimi ga jefa kuri’a kan daftarin, kuma hakan ba zai taimaka wa daidaita batun yankin yammacin Sahara ta hanyar siyasa ba.

ADVERTISEMENT

Fu Cong ya bayyana cewa, kasar Sin ta nuna goyon baya ga bangarori daban daban da abin ya shafa da su yi shawarwari cikin adalci don cimma matsaya kan yadda za a daidaita batun cikin adalci na dogon lokaci wanda bangarori daban daban za su amince.A jiya Juma’a dai, kwamitin sulhun na MDD bai tsawaita wa’adin tawagar MINURSO ba. (Zainab Zhang)

CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Gudanar Da Shugabanci Bisa Bin Cikakken Tsari A Jam’iyya: Darussa Ga Duniya Daga Jam’iyyar Kwaminis Ta Sin
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne

    Peng Liyuan Ta Yi Hira Da Uwargidan Shugaban Kasar Jamus

MASU ALAKA

Gudanar Da Shugabanci Bisa Bin Cikakken Tsari A Jam’iyya: Darussa Ga Duniya Daga Jam’iyyar Kwaminis Ta Sin
Daga Birnin Sin

October 31, 2026
Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar
Daga Birnin Sin

Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar

October 31, 2026
Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne
Daga Birnin Sin

Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne

October 31, 2026
Next Post
Brighton Ta Kwashi Maki Uku A Hannun Manchester City

Brighton Ta Kwashi Maki Uku A Hannun Manchester City

LABARAI MASU NASABA

Brighton Ta Kwashi Maki Uku A Hannun Manchester City

Brighton Ta Kwashi Maki Uku A Hannun Manchester City

October 31, 2026
Sin Ta Nuna Rashin Jin Dadi Ga Amurka Bisa Matsa Kaimin Jefa Kuri’a Kan Daftarin Tawagar MINURSO

Sin Ta Nuna Rashin Jin Dadi Ga Amurka Bisa Matsa Kaimin Jefa Kuri’a Kan Daftarin Tawagar MINURSO

October 31, 2026
Gudanar Da Shugabanci Bisa Bin Cikakken Tsari A Jam’iyya: Darussa Ga Duniya Daga Jam’iyyar Kwaminis Ta Sin

Gudanar Da Shugabanci Bisa Bin Cikakken Tsari A Jam’iyya: Darussa Ga Duniya Daga Jam’iyyar Kwaminis Ta Sin

October 31, 2026
’Yansanda Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 Tare Da Daƙile Hari A Zamfara

’Yansanda Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 Tare Da Daƙile Hari A Zamfara

October 31, 2026
Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar

Tsarin Dimokuradiyya Mai Sauraron Al’umma Da Mika Shawararsu Ga Shugabanni, Basirar Sin Ce Wajen Neman Ra’ayoyin Jama’ar Kasar

October 31, 2026
’Yansanda Sun Tabbatar Da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

Sheikh Masussuka: Malaman Zaria Sun Bukaci Jami’an Tsaro Su Cafko Wadanda Suka Aikata Laifin

October 31, 2026
Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne

Christine Lagarde: Yadda Kasar Sin Ta Samu Nasarar Rage Talauci Abin Burgewa Ne

October 31, 2026
Cutar Ebola Ta Ɓulla A Nijeriya

Da Ɗumi-ɗumi: An Gano Mutane 2 Da Ake Zargi Na Ɗauke Da Ebola A Arewa Maso Gabas – NCDC

October 31, 2026
NLC Ta Matsawa Gwamnonin Jihohi Lamba Kan Tallafin Sufuri ₦70,000

Ɗan Atiku Ya Yi Alƙawarin Ba Da Motoci 10 Don Yaƙin Zaɓen Tinubu

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci