ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, October 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Firaministan Sin Ya Jagoranci Taron Nazarin Tattalin Arziki Tare Da Masana Da ‘Yan Kasuwa

by Sulaiman and CGTN Hausa
4 months ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu

A yau Litinin, firaministan Sin Li Qiang, ya jagoranci wani taron nazari kan yanayin tattalin arziki, domin sauraron ra’ayoyi da shawarwarin masana da ‘yan kasuwa kan matakai na gaba na bunkasa tattalin arzikin kasar.

Yayin taron, Li Qiang ya bayyana cewa, tattalin arzikin Sin ya shiga cikakkiyar hanyar ci gaba mai inganci, kuma tallafin mai dorewa da yake samu a cikin gida ya kara karfi.

Ya kuma jaddada bukatar inganta sauyawa zuwa ga sabon karfin samar da hajoji ba tare da tangarda ba, da gaggauta mayar da ayyukan kere-kere a masana’antu zuwa masu amfani da fasahohin zamani, da hade ayyukan kere-kere na zamani da masana’antar bayar da hidimomi na zamani, da amfani da sabbin fasahohi kamar na kirkirarriyar basira a harkokin kasuwanci, da samar da sabbin masana’antu, da kuma lalubo sabbin sana’o’i da guraben aiki, domin tabbatar da daidaiton bangaren samar da aikin yi. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)

ADVERTISEMENT
Sin
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu
  • Sulaiman
    Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS
  • Sulaiman
    Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)
  • Sulaiman
    Babban Jami’in Diflomasiyya Na Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Jamhuriyyar Congo
Sin
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Na Sa Ido Sosai Kan Halin Da Ake Ciki A Yankunan Gabas Ta Tsakiya, Gulf, Bahar Maliya Da Kahon Afirka

    Xi Ya Taya Lula Murnar Sake Zabensa A Matsayin Shugaban Brazil

    Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

MASU ALAKA

Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki
Daga Birnin Sin

October 27, 2026
Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu
Daga Birnin Sin

Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu

October 27, 2026
Sin Na Sa Ido Sosai Kan Halin Da Ake Ciki A Yankunan Gabas Ta Tsakiya, Gulf, Bahar Maliya Da Kahon Afirka
Daga Birnin Sin

Sin Na Sa Ido Sosai Kan Halin Da Ake Ciki A Yankunan Gabas Ta Tsakiya, Gulf, Bahar Maliya Da Kahon Afirka

October 27, 2026
Next Post
Sin Ta Fitar Da Rahoton “Sake Karyata Hukuncin Tekun Kudancin Sin”

Sin Ta Fitar Da Rahoton "Sake Karyata Hukuncin Tekun Kudancin Sin”

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

October 27, 2026
INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

October 27, 2026
Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu

Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu

October 27, 2026
Atiku Ba Abin Yarda Ba Ne – Wike

Atiku Ba Abin Yarda Ba Ne – Wike

October 27, 2026
Sin Na Sa Ido Sosai Kan Halin Da Ake Ciki A Yankunan Gabas Ta Tsakiya, Gulf, Bahar Maliya Da Kahon Afirka

Sin Na Sa Ido Sosai Kan Halin Da Ake Ciki A Yankunan Gabas Ta Tsakiya, Gulf, Bahar Maliya Da Kahon Afirka

October 27, 2026
Kamafanin Simintin Dangote Ya Ƙara Kaimi Wajen Inganta Ayyukan Direbobinsa A Faɗin Afirka

Kamafanin Simintin Dangote Ya Ƙara Kaimi Wajen Inganta Ayyukan Direbobinsa A Faɗin Afirka

October 27, 2026
Xi Ya Taya Lula Murnar Sake Zabensa A Matsayin Shugaban Brazil

Xi Ya Taya Lula Murnar Sake Zabensa A Matsayin Shugaban Brazil

October 27, 2026
Ƙungiyar Ansaru Ta Ɗauki Alhakin Kashe Yahaya Masussuka A Katsina

Ba Don Taimakon Tinubu Ba, Da Buhari Bai Zama Shugaban Ƙasa Ba – Abba Bichi

Amnesty International Ta Soki Tinubu Kan Yi Wa Masu Laifin Take Haƙƙin Ɗan Adam Afuwa

Tinubu Ya Nemi Majalisar Dattawa Ta Amince A Karɓo Bashi Daga Ƙasashen Waje Na Dala Biliyan 20.5

October 27, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci