ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 15, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamna Uba Sani Ya Sake Nadin Sabbin Mukamai A Jihar Kaduna 

by Sulaiman
2 years ago
Uba Sani

LABARAI MASU NASABA

NAF Ta Ragargaza Mafakar Ƴan Ta’adda A Zamfara, Ta Hallaka Dama-Dama

Masu Kokarin Kashe Kansu Na Kara Karuwa A Nijeriya

Yayin da gwamnatin ke hangen cika kwanaki 100 a kan karagar mulki, Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya amince da karin nade-naden mukamai domin aiwatar da shirin manufar gwamnatinsa.

Sabbin mukaman da aka nada a bangarori daban-daban na gwamnatin, ga su kamar haka:

  1. Umar Waziri – Mashawarci na Musamman kan tattara kudin shiga.
  2. Umar Baba Bambale – Mashawarci na Musamman kan harkar Magunguna
  3. Farfesa Aminu Ladan Sharehu – Shugaban Hukumar Kula da Ma’aikata ta Kananan Hukumomi.
  4. Arc. Abubakar Rabiu Abubakar – Manajan Darakta na Kamfanin Kula da Kaddarorin Jihar Kaduna (KSDPC)
  5. Hadiza Yahaya Hamza – Manajan Darakta, ta Kamfani mai kula da masana’antu da harkokin kudi ta Jihar Kaduna.
  6. Engr. Inuwa Ibrahim – Manajan Darakta, mai kula da tashar motocin sufuri ta jihar Kaduna.
  7. Dr Iliyasu Neyu – Babban Sakatare na Hukumar Yaki da cutar kanjamau ta Jihar Kaduna (KADSACA).
  8. Dr Usman Abubakar – Darakta Janar na Hukumar Tabbatar da ingancin kayayyaki na jihar Kaduna (KSSQAA).
  9. Dr Bello Jamo – Babban Sakataren Hukumar Kula da Lafiya a matakin farko na Jiha (SPHCB).
  10. Joseph O. Ike – Babban Sakatare, Ofishin Kariya da Magance zubar da shara na Jihar Kaduna (KADBUSA).
  11. Mohammed Rili – Babban Manaja na Hukumar Raya Aikin Gona ta Jihar Kaduna (KADA).
  12. Rakiya A. Umar – Babbar Sakatariyar Hukumar Kula da Nakasassu ta Jihar Kaduna
  13. Usman Hayatu Mazadu – Babban Sakataren Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jiha (SEMA).
  14. Muhammed Mu’azu Mukaddas – Babban Manaja, Hukumar Cigaban Al’umma da Zamantakewa.
  15. Dr Jamilu Haruna – Mamba na Dindindin, a majalisar kula da Ilimi ta matakin farko a jihar Kaduna (SUBEB)
  16. Maryam Abubakar – Babbar Darakta a Kamfanin da ke kula da kadarori da habbaka su na jihar Kaduna (KSDPC).

Yayin da yake taya sabbin wadanda aka nada, Gwamna Sani ya bukace su da su yi nuna kwarewarsu ta hanyar samar da tsare-tsare da za su amfani al’ummar jihar Kaduna. Ya kara da cewa dole ne su yiwa al’ummar jihar Kaduna hidima da kwazo da da’a da gaskiya.

ADVERTISEMENT
ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

NAF Ta Ragargaza Mafakar Ƴan Ta’adda A Zamfara, Ta Hallaka Dama-Dama
Manyan Labarai

NAF Ta Ragargaza Mafakar Ƴan Ta’adda A Zamfara, Ta Hallaka Dama-Dama

November 15, 2025
Masu Kokarin Kashe Kansu Na Kara Karuwa A Nijeriya
Labarai

Masu Kokarin Kashe Kansu Na Kara Karuwa A Nijeriya

November 15, 2025
Wasu Mahara Sun Kashe Mata 2, Tare Da da Ƙona Gidansu A Tudun Yola
Manyan Labarai

Wasu Mahara Sun Kashe Mata 2, Tare Da da Ƙona Gidansu A Tudun Yola

November 15, 2025
Next Post
Matar Tsohon Shugaban Kasa Patience Jonathan Ta Kai Wa Remi Tinubu Ziyara

Wakilai Daga Jihohi 19 Sun Isa Ibadan Don Taron PDP Na Ƙasa

Wakilai Daga Jihohi 19 Sun Isa Ibadan Don Taron PDP Na Ƙasa

November 15, 2025
Daliban FUTA 240 Sun Samu Digiri Mai Daraja Ta Daya

Daliban FUTA 240 Sun Samu Digiri Mai Daraja Ta Daya

November 15, 2025
Shakirat Ta Tsallaka Mataki Na Ƙarshe Na Zama Gwarzuwar Ƴar Wasan Afrika

Shakirat Ta Tsallaka Mataki Na Ƙarshe Na Zama Gwarzuwar Ƴar Wasan Afrika

November 15, 2025
Wasu Mahara Sun Kashe Mata 2, Tare Da da Ƙona Gidansu A Tudun Yola

Wasu Mahara Sun Kashe Mata 2, Tare Da da Ƙona Gidansu A Tudun Yola

November 15, 2025
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Bayyana Dalilan Hana Jami’anta Auren ‘Yan Kasashen Waje

Rundunar Sojin Nijeriya Ta Bayyana Dalilan Hana Jami’anta Auren ‘Yan Kasashen Waje

November 15, 2025
Fashi Da Makami: An Yanke Wa ’Yan Nijeriya Hudu Mazauna Birtaniya Hukuncin Daurin Shekara 55 A Gidan Yari

Fashi Da Makami: An Yanke Wa ’Yan Nijeriya Hudu Mazauna Birtaniya Hukuncin Daurin Shekara 55 A Gidan Yari

November 15, 2025
Shugaban APC Na Kano Ya Nemi Afuwa Daga Al’ummar Fagge Kan Kalamansa

Shugaban APC Na Kano Ya Nemi Afuwa Daga Al’ummar Fagge Kan Kalamansa

November 15, 2025
‘Yansanda Sun Ceto Mutum 21 Da Aka Sace, Sun Kwato N4.8m Kuɗin Fansa

’Yansanda Sun Cafke Wani Da Ake Zargin Dan Ta’adda Ne A Jihar Kebbi

November 15, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.