Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ya sanar da cewa, mataimakin shugaban kwamitin dindindin na majalisar wakilan jama’ar kasar, He Wei, zai wakilci kasarsa don halartar jana’izar Ayatollah Ali Khamenei, marigayi tsohon jagoran addini na kasar Iran a gobe Jumma’a 3 ga watan Yuli a birnin Tehran. (Murtala Zhang)
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
ADVERTISEMENT