ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, October 25, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kai Ziyara “Haikalin Masu Laifin Yaki” Da ’Yan Siyasar Japan Suka Yi Yunkuri Ne Na Farfado Da Ra’ayin Fin Karfin Soja

by CGTN Hausa
5 days ago

Kai Ziyara “Haikalin Masu Laifin Yaki” Da ’Yan Siyasar Japan Suka Yi Yunkuri Ne Na Farfado Da Ra’ayin Fin Karfin Soja 

Firaministan Japan Sanae Takaichi ta ziyarci “Haikalin masu laifin yaki” tare da ba da hadaya da kudaden hadaya a ranekun 17 da 19 ga watan Oktoba. Bugu da kari, wasu jami’an majalisar gudanarwa ta Japan da manyan jami’an jam’iyyar Liberal Democratic Party da dama su ma sun ziyarci haikalin. Wannan ya bayyana yunkurinsu na gyara zalunci da mamaya da masu aikata laifin yaki na Japan suka yi a yakin duniya na biyu, da nufin “farfado da ra’ayin fin karfin soja”. 

A shekarar 1978, masu ra’ayin rikau na Japan suka shigar da kaburburan masu laifin yakin duniya na biyu cikin sirri a haikalin Yasukuni inda ake kiran shi “Haikalin masu laifin yaki” a halin yanzu. Sanae Takaichi ta yi wa haikalin lakabin “haikalin zaman lafiya” a fili, kuma cikin kusan shekaru 20 da suka gabata, a kusan kowace shekara tana tunawa da wadannan masu aikata laifin yaki, da nufin musanta hukuncin da kasashen duniya suka yi wa Japan a tarihi a kotun Tokyo, da kalubalantar adalci da gaskiyar kasa da kasa da da’ar bil’adama. 

ADVERTISEMENT

Abin da ya kamata a lura da shi shi ne, masu ra’ayin rikau na Japan sun kara daukar matakan jirkita tarihi, wanda ke da mugun nufi na hanzarta “farfado da ra’ayin fin karfin soja”. Game da ayyukan da masu ra’ayin rikau na Japan ke yi na kalubalantar tsarin duniya bayan yakin duniya na biyu da farfado da ra’ayin fin karfin soja, Sin da sauran kasashen da aka zalunta a yakin duniya na biyu ba za su yi shiru ba. Idan wasu daga cikin Japanawa suna nufin bin tsohuwar hanyar mamaya da fadada da zalunci, to tabbas za a yi musu cikakken hukunci da martani. (Amina Xu) 

Kai Ziyara “Haikalin Masu Laifin Yaki” Da ’Yan Siyasar Japan Suka Yi Yunkuri Ne Na Farfado Da Ra’ayin Fin Karfin SojaFiraministan Japan Sanae Takaichi ta ziyarci “Haikalin masu laifin yaki” tare da ba da hadaya da kudaden hadaya a ranekun 17 da 19 ga watan Oktoba. Bugu da kari, wasu jami’an majalisar gudanarwa ta Japan da manyan jami’an jam’iyyar Liberal Democratic Party da dama su ma sun ziyarci haikalin. Wannan ya bayyana yunkurinsu na gyara zalunci da mamaya da masu aikata laifin yaki na Japan suka yi a yakin duniya na biyu, da nufin “farfado da ra’ayin fin karfin soja”.A shekarar 1978, masu ra’ayin rikau na Japan suka shigar da kaburburan masu laifin yakin duniya na biyu cikin sirri a haikalin Yasukuni inda ake kiran shi “Haikalin masu laifin yaki” a halin yanzu. Sanae Takaichi ta yi wa haikalin lakabin “haikalin zaman lafiya” a fili, kuma cikin kusan shekaru 20 da suka gabata, a kusan kowace shekara tana tunawa da wadannan masu aikata laifin yaki, da nufin musanta hukuncin da kasashen duniya suka yi wa Japan a tarihi a kotun Tokyo, da kalubalantar adalci da gaskiyar kasa da kasa da da’ar bil’adama.Abin da ya kamata a lura da shi shi ne, masu ra’ayin rikau na Japan sun kara daukar matakan jirkita tarihi, wanda ke da mugun nufi na hanzarta “farfado da ra’ayin fin karfin soja”. Game da ayyukan da masu ra’ayin rikau na Japan ke yi na kalubalantar tsarin duniya bayan yakin duniya na biyu da farfado da ra’ayin fin karfin soja, Sin da sauran kasashen da aka zalunta a yakin duniya na biyu ba za su yi shiru ba. Idan wasu daga cikin Japanawa suna nufin bin tsohuwar hanyar mamaya da fadada da zalunci, to tabbas za a yi musu cikakken hukunci da martani. (Amina Xu)

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman

An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Wane Irin Tasiri Sabuwar Doguwar Tafiya Za Ta Yi Wa Duniya?

MASU ALAKA

Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman
Daga Birnin Sin

Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman

October 24, 2026
An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin
Daga Birnin Sin

An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

October 24, 2026
Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula
Daga Birnin Sin

Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula

October 24, 2026
Next Post
Saudiyya Ta Ɗage Babban Taron Zuba Jari Zuwa Shekarar 2027

Saudiyya Ta Ɗage Babban Taron Zuba Jari Zuwa Shekarar 2027

LABARAI MASU NASABA

SERAP Ta Kai Gwamnatin Nijeriya Kotu Kan Zargin Badakalar Naira Biliyan 78.8

SERAP Ta Kai Gwamnatin Nijeriya Kotu Kan Zargin Badakalar Naira Biliyan 78.8

October 25, 2026
Malaman Makarantun Gwamnati A Abuja Za Su Tsunduma Yajin Aiki Daga Ranar Litinin

Peter Obi, Marowaci Ne Ba Zai Iya Shugabancin Nijeriya Ba – Wike

October 25, 2026
Wa’adin INEC Ya Ƙare: Ina Makomar Takarar Aminu Gwarzo A Kano Da Pantami A Gombe?

Wa’adin INEC Ya Ƙare: Ina Makomar Takarar Aminu Gwarzo A Kano Da Pantami A Gombe?

October 25, 2026
Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane Uku Da Aka Sace A Kebbi

Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane Uku Da Aka Sace A Kebbi

October 25, 2026
Ana Buƙatar Ɗaukar Matakai Masu Tsauri Domin Ci Gaban Nijeriya – Wike

Ana Buƙatar Ɗaukar Matakai Masu Tsauri Domin Ci Gaban Nijeriya – Wike

October 25, 2026
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Tura Dakarunta Yaƙi Da ‘Yan Bindiga A Yankin Olle-Bunu Na Jihar Kogi

Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 15 Ta Harin Sama A Borno

October 25, 2026
2027: Hana Tinubu Wa’adi Na Biyu Na Iya Jefa Nijeriya Cikin Rikicin Siyasa — Pakistan

Tinubu Ya Cancanci A Sake Zaɓensa A 2027 — Pakistan

October 25, 2026
Amnesty Ta Yi Allah Wadai Da Harin Jihar Taraba Da Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutum 40

Amnesty Ta Yi Allah Wadai Da Harin Jihar Taraba Da Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutum 40

October 25, 2026
Kwamitin Zartarwa Na ADC Na Ƙasa Ya Yi Watsi Da Bangaran David Mark Da Bala Gombe, Ya Naɗa Shugabancin Riƙo

ADC Ta Yi Wa APC Ba’a Kan Zargin Hayar Taron Jama’a Da Rashin Cika Kujeru A Taron Kaduna

October 25, 2026
An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

October 24, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.