ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, July 29, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ma’aikatar Kasuwanci Ta Sin Ta Fitar Da Takarda Game Da Matsayin Sin Kan Abin Da Ake Kira “Samar Da Kayayyaki Fiye Da Kima”

by Sulaiman and CGTN Hausa
13 hours ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Yi Martani Game Da Yiwuwar Kara Kudaden Da Amurka Ke Kashewa Da Nufin Dakile Tasirin Kasar Sin

Kayayyaki Masu Fasahar AI Sun Zamo Sabbin Abubuwa Masu Tasiri A Cinikin Waje Na Kasar Sin

Ma’aikatar kasuwanci ta kasar Sin ta fitar da takarda mai taken “Matsayin Sin kan abin da ake kira da ‘samar da kayayyaki fiye da kima’”, inda aka yi karin haske kan hakikanin al’amura, tare da bayyana manufofi da matsayin kasar kan lamarin na wai “samar da kayayyaki fiye da kima” da ma batutuwan da suka danganci hakan.

Takardar ta yi nuni da cewa, a ko da yaushe Sin tana da tabbatacciyar manufa cewa, ya kamata a rika amfani da ra’ayi bisa gaskiya da adalci wajen duba batun “samar da kayayyakin masana’antu fiye da kima”, kuma a yi la’akari da shi ta fuskar tarihi, har ma ta hanyar nazari mai zurfi, tare da tsayawa kan manufar bude kofa da hadin gwiwa, da samun moriyar juna, kana da kawar da sabani da bambancin ra’ayi gaba daya.

Takardar ta ci gaba da bayyana cewa, yin amfani da manufar kariyar cinikayya ba zai haifar da komai ba sai dai tarwatsa tsarin cinikayya da tattalin arzikin duniya.

ADVERTISEMENT

Hakan ba zai taimaka wa tabbatar da zaman karko da kwanciyar hankali na tsarin samar da kayayyaki ta duniya ba, ko kuma ci gaban hadin gwiwar masana’antu yadda ya kamata ba, har ma zai haifar da babban hatsari na dogon lokaci ga bunkasar tattalin arzikin duniya. (Bilkisu Xin)

Sin
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Sin Ta Yi Martani Game Da Yiwuwar Kara Kudaden Da Amurka Ke Kashewa Da Nufin Dakile Tasirin Kasar Sin
  • Sulaiman
    Gwamna Sule Ya Halarci Ƙaddamar da Kamfanin Jinlide•Qiangyu New Energy, Ya Ƙara Jaddada Aniyar Jawo Masu Zuba Jari
  • Sulaiman
    Ba Ma Fatan Wani Ɗan Nijeriya Ya Kwana da Yunwa — Remi Tinubu
  • Sulaiman
    Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Soke Umarnin Cire Rajistar ADC Da Wasu Jam’iyyu Huɗu
Sin
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Yi Martani Game Da Yiwuwar Kara Kudaden Da Amurka Ke Kashewa Da Nufin Dakile Tasirin Kasar Sin
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Kayayyaki Masu Fasahar AI Sun Zamo Sabbin Abubuwa Masu Tasiri A Cinikin Waje Na Kasar Sin
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Jinping Ya Yi Bayani Kan Ayyuka Masu Nasaba Da Sinawan Dake Ketare

    Xi Ya Tattauna Da Shugaban Slovak A Beijing

MASU ALAKA

Sin Ta Yi Martani Game Da Yiwuwar Kara Kudaden Da Amurka Ke Kashewa Da Nufin Dakile Tasirin Kasar Sin
Daga Birnin Sin

July 29, 2026
Kayayyaki Masu Fasahar AI Sun Zamo Sabbin Abubuwa Masu Tasiri A Cinikin Waje Na Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Kayayyaki Masu Fasahar AI Sun Zamo Sabbin Abubuwa Masu Tasiri A Cinikin Waje Na Kasar Sin

July 28, 2026
Xi Jinping Ya Yi Bayani Kan Ayyuka Masu Nasaba Da Sinawan Dake Ketare
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Yi Bayani Kan Ayyuka Masu Nasaba Da Sinawan Dake Ketare

July 28, 2026
Next Post
Gwamna Sule Ya Halarci Ƙaddamar da Kamfanin Jinlide•Qiangyu New Energy, Ya Ƙara Jaddada Aniyar Jawo Masu Zuba Jari

Gwamna Sule Ya Halarci Ƙaddamar da Kamfanin Jinlide•Qiangyu New Energy, Ya Ƙara Jaddada Aniyar Jawo Masu Zuba Jari

LABARAI MASU NASABA

Cinikin Salah Zuwa Besiktas Ya Rushe

Cinikin Salah Zuwa Besiktas Ya Rushe

July 29, 2026
Mun Yi Ƙoƙarin Sasanta Iran Da Amurka A Lokacin Gasar Kofin Duniya – Infantino

Mun Yi Ƙoƙarin Sasanta Iran Da Amurka A Lokacin Gasar Kofin Duniya – Infantino

July 29, 2026
Sin Ta Yi Martani Game Da Yiwuwar Kara Kudaden Da Amurka Ke Kashewa Da Nufin Dakile Tasirin Kasar Sin

Sin Ta Yi Martani Game Da Yiwuwar Kara Kudaden Da Amurka Ke Kashewa Da Nufin Dakile Tasirin Kasar Sin

July 29, 2026
Gwamna Sule Ya Halarci Ƙaddamar da Kamfanin Jinlide•Qiangyu New Energy, Ya Ƙara Jaddada Aniyar Jawo Masu Zuba Jari

Gwamna Sule Ya Halarci Ƙaddamar da Kamfanin Jinlide•Qiangyu New Energy, Ya Ƙara Jaddada Aniyar Jawo Masu Zuba Jari

July 29, 2026
Ma’aikatar Kasuwanci Ta Sin Ta Fitar Da Takarda Game Da Matsayin Sin Kan Abin Da Ake Kira “Samar Da Kayayyaki Fiye Da Kima”

Ma’aikatar Kasuwanci Ta Sin Ta Fitar Da Takarda Game Da Matsayin Sin Kan Abin Da Ake Kira “Samar Da Kayayyaki Fiye Da Kima”

July 29, 2026
Sana’ar Ƙosai: Remi Tinubu Ta Yi Kira ga Burna Boy da Davido Su Taimaka wa Talakawa

Ba Ma Fatan Wani Ɗan Nijeriya Ya Kwana da Yunwa — Remi Tinubu

July 29, 2026
Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Dakatar Da INEC Game Da Soke Rajistar ADC Da Wasu Jam’iyyu

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Soke Umarnin Cire Rajistar ADC Da Wasu Jam’iyyu Huɗu

July 28, 2026
Kayayyaki Masu Fasahar AI Sun Zamo Sabbin Abubuwa Masu Tasiri A Cinikin Waje Na Kasar Sin

Kayayyaki Masu Fasahar AI Sun Zamo Sabbin Abubuwa Masu Tasiri A Cinikin Waje Na Kasar Sin

July 28, 2026
Ruwa

2027: Gwamnan Kaduna Ya Sanar Da Sabon Mataimakinsa A Zaɓen Gwamna

July 28, 2026
Xi Jinping Ya Yi Bayani Kan Ayyuka Masu Nasaba Da Sinawan Dake Ketare

Xi Jinping Ya Yi Bayani Kan Ayyuka Masu Nasaba Da Sinawan Dake Ketare

July 28, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci