ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, October 26, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Magoya Bayan Pantami Sun Rungumi Addu’o’i Kan Rikicin Takara

by Abubakar Sulaiman
2 weeks ago

Dandazon masoyan tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziƙin Zamani, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, a Jihar Gombe sun koma ga yin addu’o’i na musamman domin neman ɗaukin Ubangiji kan rikicin cire sunansa daga jerin sunayen ƴan takarar kujerar gwamnan jihar na zaɓen 2027 da Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta yi.

Ɗaruruwan magoya bayan, waɗanda suka haɗa da matasa, da mata, da masu fafutukar siyasa, sun taru a wurare daban-daban da masallatai a cikin birnin Gombe da sauran ƙananan hukumomin jihar, inda suka gudanar da saukar Alƙur’ani mai girma da addu’o’in neman samun nasara da kuma kawo ƙarshen abin da suka kira rashin adalci da maƙarƙashiyar siyasa da ake yi wa ɗan takarar tasu.

Wannan yunƙuri na zuwa ne kwanaki kaɗan bayan Farfesa Pantami ya bai wa Hukumar INEC wa’adin kwanaki uku ta gaggauta wallafa sunansa a hukumance a matsayin sahihin ɗan takarar gwamna a Jihar Gombe, biyo bayan nasarar da ya samu a zaɓen fidda gwani na jam’iyyarsa wanda jami’an hukumar zaɓen suka sa ido a kai, tare da gargaɗin garzayawa Babban Kotun Tarayya idan har ba a gyara kuskuren ba.

ADVERTISEMENT

Shugabannin ƙungiyoyin magoya bayan sun bayyana cewa ko da yake tawagar lauyoyin Farfesa Pantami na kan shirin ɗaukar ƙwaƙƙwaran matakin shari’a domin ƙwato haƙƙinsa a gaban kuliya, sun yanke shawarar miƙa lamarin ga Allah domin samun kariya da warware dukkan ƙulle-ƙullen da wasu ɓangarorin siyasa ke yi na son hana shi shiga fafatawar zaɓen 2027.

A ƙarshe, jagororin magoya bayan sun yi kira ga ɗaukacin masoyansu da su ci gaba da zama masu bin doka da oda, su guji ɗaukar doka a hannu ko tada tarzoma, tare da bayyana yaƙinin cewa za a samu nasara kuma za a mayar da sunan Farfesa Pantami a cikin jerin ƴan takara kafin a fara kaɗa ƙuri’a.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Ceto Mutane 2 Daga Hannun Mahara A Benue

Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna
  • Abubakar Sulaiman
    Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato
  • Abubakar Sulaiman
    NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe
  • Abubakar Sulaiman
    An Fitar Da Matar Da Ta Kamu Da Ebola Daga Nijeriya Zuwa Switzerland

MASU ALAKA

Sojoji Sun Ceto Mutane 2 Daga Hannun Mahara A Benue
Labarai

Sojoji Sun Ceto Mutane 2 Daga Hannun Mahara A Benue

October 26, 2026
Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu
Manyan Labarai

Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

October 26, 2026
2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna
Labarai

2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna

October 26, 2026
Next Post
Ƴan Bindiga Sun Kashe Jami’in Shige-Da-Fice Tare Da Raunata Wani A Neja

Ƴan Bindiga Sun Kashe Jami’in Shige-Da-Fice Tare Da Raunata Wani A Neja

LABARAI MASU NASABA

Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

October 26, 2026
Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

October 26, 2026
Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

October 26, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane 2 Daga Hannun Mahara A Benue

Sojoji Sun Ceto Mutane 2 Daga Hannun Mahara A Benue

October 26, 2026
Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

October 26, 2026
2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna

2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna

October 26, 2026
Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato

Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato

October 26, 2026
NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe

NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe

October 26, 2026
An Fitar Da Matar Da Ta Kamu Da Ebola Daga Nijeriya Zuwa Switzerland

An Fitar Da Matar Da Ta Kamu Da Ebola Daga Nijeriya Zuwa Switzerland

October 26, 2026
Adadin Waɗanda Aka Kashe A Harin Ƴan Bindiga Ya Kai 50  A Taraba

Adadin Waɗanda Aka Kashe A Harin Ƴan Bindiga Ya Kai 50 A Taraba

October 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.