ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, November 5, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ƴan Bindiga Sun Kashe Jami’in Shige-Da-Fice Tare Da Raunata Wani A Neja

by Abubakar Sulaiman
3 weeks ago

LABARAI MASU NASABA

Yadda Tinubu Ke Yawan Ciyowa Nijeriya Bashi Abin Tambaya Ne – Atiku

Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18

Rundunar Hukumar Kula da Shige-da-Fice ta Ƙasa (NIS) reshen Jihar Neja ta tabbatar da kisan ɗaya daga cikin jami’anta tare da jikkata wani bayan harin ɓa-zata da wasu ƴan bindiga suka kai musu a yayin da suke gudanar da aikin sintiri da sa-ido a jihar.

Kakakin Rundunar Hukumar NIS a Jihar Neja, Mukhtar Abubakar, shi ne ya tabbatar da faruwar lamarin a cikin wata sanarwa a Minna, inda ya bayyana cewa maharan sun auka wa jami’an ne su biyu a lokacin da suke tsaka da gudanar da aikin sa-ido na yau da kullum domin daƙile zirga-zirgar baƙi ba bisa ƙa’ida ba.

A cewar sanarwar, ƴan bindigar sun kashe jami’in mai suna Mista Babagiwa a take tare da ƙone gawarsa, wadda aka gano bayan kwanaki biyu da faruwar harin, kuma tuni aka yi masa jana’iza bisa koyarwar addinin Musulunci. Shi kuwa abokin aikinsa mai muƙamin Sufeto ya samu munanan raunuka sakamakon saran adduna da maharan suka yi masa, amma ya yi nasarar kuɓuta kuma a halin yanzu yana asibiti yana samun kulawar likitoci.

ADVERTISEMENT

Rundunar ta NIS ta jaddada cewa wannan kisan gillar ba zai karya musu gwuiwa ba wajen kare iyakokin ƙasar da daƙile kwararar ɓata-gari, inda ta bayyana aniyarta ta ci gaba da sauke nauyin da doka ta ɗora mata duk da matsalolin tsaro da ake fama da su a yankunan kan iyakar.

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi
  • Abubakar Sulaiman
    Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani
  • Abubakar Sulaiman
    Ba Za Mu Yarda Da Maguɗin Zaɓe Ba – Dino Melaye Ya Gargaɗi INEC
  • Abubakar Sulaiman
    Tinubu Ne Zai Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa A 2027 – Barau

MASU ALAKA

Manyan Labarai

Yadda Tinubu Ke Yawan Ciyowa Nijeriya Bashi Abin Tambaya Ne – Atiku

November 5, 2026
Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18
Manyan Labarai

Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18

November 5, 2026
2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku
Manyan Labarai

2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku

November 4, 2026
Next Post
Salon Turancin Bashir Ahmad Ya Janyo Zargin Amfani Da AI Wajen Rubuce-rubuce A Shafin ‘X’

Salon Turancin Bashir Ahmad Ya Janyo Zargin Amfani Da AI Wajen Rubuce-rubuce A Shafin ‘X’

LABARAI MASU NASABA

Gwamnan Zamfara Ya Ƙaddamar Da Aikin Hanyoyi Masu Haɗa Ƙananan Hukumomi Huɗu

Gwamnan Zamfara Ya Ƙaddamar Da Aikin Hanyoyi Masu Haɗa Ƙananan Hukumomi Huɗu

November 5, 2026
Kar Ku Tayar Da Hankulanku, Mun Samo Fetur Fiye Da Lita Biliyan 1.5 – NNPCL

NNPC Ya Samu Koma Baya Bayan Tura N11.14tn Asusun Tarayya Cikin Watanni Tara

November 5, 2026
Nijeriya Ta Kai Wasan Ƙarshe Na Kofin Duniya Na Mata U-17

Nijeriya Ta Kai Wasan Ƙarshe Na Kofin Duniya Na Mata U-17

November 5, 2026
Rashin Tsaro Na Barazana Ga Zaben 2027 —Rahotanni

Abubuwa 6 Da Za Su Iya Haramta Maka Yin Zaɓe A Nijeriya

November 5, 2026

Yadda Tinubu Ke Yawan Ciyowa Nijeriya Bashi Abin Tambaya Ne – Atiku

November 5, 2026
Sabbin Ministoci

Majalisa Ta Nemi Hukunta Asibitocin Da Suka Ƙi Karɓar Majinyatan Gaggawa

November 5, 2026
Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18

Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18

November 5, 2026
Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane

Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane

November 4, 2026
Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara

Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara

November 5, 2026
Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO

Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO

November 4, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.